AlFashir University
Kasa : Sudan
Nau-i : public
Courses : 17
Kirkira : 1990
Jerin kasa : 17
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : 15416
Yaren karatu : Arabic
Takaitaccen Tarihi
جامعة الفاشر/ AlFashir University
An ƙirƙireta a shekarar 1990 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren technology da sauransu.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan ta aminta da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Sudan da sauransu.
COURSES
Accounting
4 Years
Administration
4 Years
Biological
4 Years
Business
4 Years
Chemistry
4 Years
Communication
4 Years
Dentistry
5 Years
Ecology
4 Years
Economics
4 Years
Finance & Banking
4 Years
IT
4 Years
Law & Jurisprudence
4 Years
Medicine
6 Years
Nursing
4 Years
Pharmacy
5 Years
Philology
4 Years
Psychology
4 Years
SHARUƊAN SAMUN ADMISSION
WAEC ko NECO (VERY GOOD)
Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin CERTIFICATE
CAMPUS
Jami'ar tana da ɗakunan karatu da Laboratories masu kyau. Jami'ar bata da hostel. Ɗalibi zai iya Kama hayar gida tare da abokanshi wanda bai wuce $50 ba har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna.
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Alfasha, North Darfur, Sudan
Website: www.fashir.edu.sd
Email: info@fashir.edu.sd
