Mashreq University



 Mashreq University

Kasa : Sudan

Nau-i : private

Courses : ..

Kirkira : 2003

Jerin kasa : 22

Scholarship : Babu

Jerin Duniya : 16867

Yaren karatu : English & Arabic


Takaitaccen Tarihi


جامعة المشرق / Mashreq University


An ƙirƙireta a shekarar 2003 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren technology da sauransu. 


Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan ta aminta da ita.


Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Sudan da sauransu.



COURSES 


Medicine

5 Years


Medical Lab Science

4 Years


Information technology

4 Years


Engineering

4 Years


Media

4 Years


Economics

4 Years


Business Administration

4 Years






SHARUƊAN SAMUN ADMISSION


WAEC ko NECO (VERY GOOD)


Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin CERTIFICATE



CAMPUS


Jami'ar tana da ɗakunan karatu da Laboratories masu kyau. Jami'ar bata da hostel. Ɗalibi zai iya Kama hayar gida tare da abokanshi wanda bai wuce $50 ba har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna.





DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE


Wuri: Al-Inqaz St, Khartoum North, Sudan


Website: mashreq.edu.sd


Email: info@mashreq.edu.sd


Phone number: +249 18 532 1899

Post a Comment

Previous Post Next Post