University of Science and Technology


 University of Science and Technology

Kasa : Sudan

Nau-i : private

Courses : ..

Kirkira : 1995

Jerin kasa : 26

Scholarship : Babu

Jerin Duniya : 18881

Yaren karatu : English & Arabic


Takaitaccen Tarihi


جامعة العلوم والتقانة / University of Science and Technology


An ƙirƙireta a shekarar 1995 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren technology da sauransu. 


Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan ta aminta da ita.


Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Sudan da sauransu.



COURSES 


Faculty of Medicine 

5 Years


Faculty of Dentistry

5 Years


Faculty of Pharmacy

5 Years


Faculty of Medical Laboratory Science

4 Years


Faculty of Engineering

4 Years


Faculty of computer science and information technology

4 Years


Faculty of Administrative Sciences

4 Years





SHARUƊAN SAMUN ADMISSION


WAEC ko NECO (VERY GOOD)


Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin CERTIFICATE



CAMPUS


Jami'ar tana da ɗakunan karatu da Laboratories masu kyau. Jami'ar bata da hostel. Ɗalibi zai iya Kama hayar gida tare da abokanshi wanda bai wuce $50 ba har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna.



DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE


Wuri: Omdurman, Sudan


Website: www.ust.edu.sd


Email: info@ust.edu.sd

Post a Comment

Previous Post Next Post