Bayan College of Science and Technology
Kasa : Sudan
Nau-i : private
Courses : 17
Kirkira : 1997
Jerin kasa : 22
Scholarship : Akwai
Jerin Duniya : 16601
Yaren karatu : English & Arabic
Takaitaccen Tarihi
كلية البيان العلوم والتكنولوجيا / Bayan College of Science and Technology
An ƙirƙireta a shekarar 1997 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren technology da sauransu.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan ta aminta da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Sudan da sauransu.
COURSES
Accounting
4 Years
$1,500 (SHEKARA)
Business Administration
4 Years
$1,500 (SHEKARA)
Dentistry
5 Years
$5,500 (SHEKARA)
Biomedical engineering
5 Years
$2,500 (SHEKARA)
Information systems
4 Years
1,900 (SHEKARA)
Medicine
6 Years
$6,000 (SHEKARA)
Pharmacy
5 Years
$5,500 (SHEKARA)
Psychology
4 Years
$1,000 (SHEKARA)
Computer science
4 Years
$1,600 (SHEKARA)
Arabic Language
Years
$600 (SHEKARA)
Diploma Accounting
3 Years
$800 (SHEKARA)
Diploma Business Administration
3 Years
$700 (SHEKARA)
Diploma Biomedical engineering
3 Years
$1,800 (SHEKARA)
Diploma Building Construction
3 years
$950 (SHEKARA)
Diploma Information Technology
3 years
$1,100 (SHEKARA)
Diploma in Secretariat and office management
3 years
$500 (SHEKARA)
Diploma in women development & family studies
3 years
Free
SHARUƊAN SAMUN ADMISSION
WAEC ko NECO (VERY GOOD)
Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin CERTIFICATE
CAMPUS
Jami'ar tana da ɗakunan karatu da Laboratories masu kyau. Jami'ar bata da hostel. Ɗalibi zai iya Kama hayar gida tare da abokanshi wanda bai wuce $50 ba har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna.
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Army Road, Khartoum, Sudan.
Website: bayantech.edu.sd
Email: info@bayantech.edu.sd
Phone number: +249 18 379 6852




