Nile Valley University
Kasa : Sudan
Nau-i : public
Courses : Sama da 10
Kirkira : 1990
Jerin kasa : 14
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : 12299
Yaren karatu : Arabic
Takaitaccen Tarihi
جامعة وادي النيل/ Nile Valley University
An ƙirƙireta a shekarar 1990 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren technology da sauransu.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan da Najeriya suka aminta da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Sudan, Egypt, Najeriya da sauransu.
COURSES
EDUCATION
4 YEARS
ENGINEERING
4 YEARS
ISLAMIC AND ARABIC STUDIES
4 YEARS
COMMUNITY DEVELOPMENT
4 YEARS
AGRICULTURE
4 YEARS
MEDICINE
6 YEARS
ECONOMICS
4 YEARS
HUMAN DEVELOPMENT
4 YEARS
NATURAL RESOURCES
4 YEARS
COMPUTER SCIENCE
4 YEARS
QUR'AN
4 YEARS
SHARI'A AND LAW
4 YEARS
POSTGRADUATE STUDIES
SHARUƊAN SAMUN ADMISSION
WAEC ko NECO (VERY GOOD)
Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin CERTIFICATE
CAMPUS
Jami'ar tana da ɗakunan karatu da Laboratories masu kyau. Jami'ar bata da hostel. Ɗalibi zai iya Kama hayar gida tare da abokanshi wanda bai wuce $50 ba har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna.
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Atbara, Sudan
Website: www.nilevalley.edu.sd
Email: info@nilevalley.edu.sd
Phone number: +249 211822238


