FEDERAL UNIVERSITY DUTSE



 FEDERAL UNIVERSITY DUTSE 

Suna : Federal University Dutse 

Kasa : Nigeria 

Jaha : Jigawa state 

Nau'i : Makarantar gwamnatin tarayya 

Faculties : 6

Courses : 35

country rank 80

world rank 10254



TAKAITACCEN TARIHIN MAKARANTA 


Wannan Jami'a tana daya daga cikin Jami'oi 8 da gwamnatin tarayya ta bayar a shekarar 2011, 9 ga watan fabreru.An gina makarantar a babban birnin jahar a garin Dutse. 

A matsayinta na sabuwar makarantar gwannatin tarayya a waccan lokacin, FUD ta kawo faculties na humaties, natural and applied science, social science, da kuma agriculture.

courses

1-Faculty of science

1.Biology

2.Botany

3.Chemistry

4.Zoology

5.Microbiology

6.Biochemistry

7.Physics

8.Mathematics

9.Environmental management and taxology

10.Biotechnology


2. Faculty of computing

1.Computer science

2.Cyber security

3.Information technology

4.Soft ware engineering


3.Faculty of management science

1.Accounting

2.Actuareal science

3.Taxetion 

4.Banking and finance

5. Business administration


4.Faculty of Art and Social science

1.Economics

2.Criminology

3.political science

4.English

5.Linguistic English

6.Linguistic French

7.Linguistic Arabic


5.Faculty of Agric

1.Social science

2.Crops science

3.Agricultural economics and extension

4.Fisheries and aqua culture

5.Animal science

6.Forestry and wild life


6.College of medicine

1.MBBS

2.Anotomy

3.Physiology


Akwai hostel na kwana dalibai wadatacce a cikin makaranta na maza DA Mata, kuma akwai motocin makarantar domin excation , sannan ba laifi wajan rayuwar makaranta ba tsadar rayuwa, amma a wajan makaran sai dai bakamar cikin makaranta ba akwai dan ban_bance ban_bance kamar farashin kaya da sauransu.

Domin Tuntubar makaranta

Address Ibrahim Aliyu Way Bye-Pass
Dutse
Jigawa
Nigeria
Tel +234
Fax +234

http://fud.edu.ng/

Post a Comment

Previous Post Next Post