Sule lamido university kafin hausa jigawa state

 


Sule lamido university kafin hausa jigawa state

Kasa:Nigeria

Jiha:jigawa

Nau'i:Makarantar Gwamnatin jiha

Department: 3

Courses: 14

Kirkira: 2013

country rank 123

world rank 11525

Scholarship: Babu 

Yaren Karatu: Turanci (English)


Takaitaccen Tarihinta

Sule Lamido University Kafin Hausa makarantace mallakin jahar Jigawa a kasar Nijeriya. An kafata a 13 ga watan mayun shekarar 2013, am bata lasisin sharudan cika cikakkiyar jami'a a watan julin shekarar 2013 amatsayin jami'ar jihar Jigawa, am fara koyarwa a shekarar 2014. A cikin watan Disambar shekarar 2014 gwannatin jihar da yan majalisunta suka chanjamata suna daga Jigawa State university Kafin Hausa i zuwa Sule Lamido University Kafin Hausa.


Courses

Faculty of Humanities 

B.A English

B.A Hausa 

B.A Arabic 

B.A Islamic 

B.A ED English


Natural and applied science

BSC Physics

BSC Biology

BSC Chemistry

BSC Computer

BSC Mathematics 


Science Education

BSC ED Biology

BSC ED Chemistry

BSC ED Physics

BSC ED Mathematics


Makarantar tana da campus a cikin makaranta da wajen makaranta kuma a farashi mai sauki akan naira 10000 a shekara, haka zaluka a bangaren tafiye tafiye daga makaranta zuwa wajen makaranta akwai motocin makaranta da suke zirga_zirga da dalibai Wanda ake sayen tikiti domin hawa akan naira 20. Kuma maganar yanayin rayuwar garin Ba wani tsadar rayuwa da sauki daidai gwar gwado. 


Domin Karin bayani za a iya tuntubar ta web site din makarantar 


Address Private Mailbox 048

Kafin Hausa

Jigawa

Nigeria

Tel +234

Fax +234

Www.Slu.Edu.ng

Post a Comment

Previous Post Next Post