Accra Institute of Technology

 

Accra Institute of Technology

Ƙasa: Ghana

Nau'i: Private

Courses : 12

Kirkira : 2009

Jerin kasa : 24

Scholarship : Akwai

Jerin Duniya : 10033

Yaren karatu : English



Accra Institute of Technology, Accra, Ghana.


 

An ƙirƙireta a shekarar 2009 a ƙasar Ghana. 

Jami'a ce mai inganci wadda hukumomin ilimi na Ghana da Nigeria suka aminta da ita.


Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Ghana, Nigeria da sauransu.



COURSES


Bachelors Degree in Computer Science

4 years

$1,408 (Shekara)


Bachelors Degree in Engineering

4 years

$1,673 (Shekara)




Bachelor Degree in Information Technology

4 years

$1,408 (Shekara)




Bachelor Degree in Business Administration

4 years

 $1,408 (Shekara)


Tech in Business Administration 

3 years

$858 (Shekara)


Tech in Engineering 

3 years

$963 (Shekara)


Tech In Engineering

3 years

$888 (Shekara)


Tech In Business Administration 

3 years

$738 (Shekara)


Tech In Computer Science

3 years

$738 (Shekara)


Tech In Information Technology

3 years

$738 (Shekara)


Tech in Computer Science 

3 years

$858 (Shekara)


Tech in Information Technology 

3 years

$858 (Shekara)

SHARUƊAN SAMUN ADMISSION


WAEC ko NECO (GOOD) GA masu son Degree


Admission Letter da Transcript ga masu neman transfer


Stamp na Ministry of Education da Ministry of foreign affairs na Nigeria a jikin Certificate.

CAMPUS


CAMPUS din Jami'ar yana da kyau. Jami'ar tana da hostel. Amma ɗalibi zai iya kama hayar gida a waje wanda baifi $50 zuwa $100 a wata.









DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE


Wuri: P.O. Box AN-19782, Accra-North, Ghana


Website: ait.edu.gh


Email: ait@ait.edu.gh


Phone number: +233 57 766 8812


Post a Comment

Previous Post Next Post