Islamic University College
Ƙasa: Ghana
Nau'i: Private
Courses : 11
Kirkira : 1988
Jerin kasa : 38
Scholarship : Akwai
Jerin Duniya : 11512
Yaren karatu : English
Islamic University College, Accra, Ghana.
An ƙirƙireta a shekarar 1988 a ƙasar Ghana.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumomin ilimi na Ghana da Nigeria suka aminta da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Ghana, Nigeria da sauransu.
COURSES
DEGREE
BBA Accounting
4 years
$1,200 (Shekara)
BBA Banking and Finance
4 years
$1,200 (Shekara)
BBA Marketing
4 years
$1,200 (Shekara)
BBA Human Resource Management
4 years
$1,200 (Shekara)
BA Religious Studies (Islamic Studies)
4 years
$1,000 (Shekara)
BA Communication Studies (Journalism)
4 years
$1,200 (Shekara)
BA Communication Studies (Public Relations)
4 years
$1,200 (Shekara)
BA Communication Studies (Advertisement)
4 years
$1,200 (Shekara)
Bachelor of Education (Early Childhood Education)
4 years
$1,200 (Shekara)
Diploma in Education (Early Childhood Education)
4 years
$1,200 (Shekara)
MASTERS
MPhil Islamic Studies
2 years
$1,000 (Shekara)
SHARUƊAN SAMUN ADMISSION
WAEC ko NECO (GOOD) GA masu son Degree
Admission Letter da Transcript ga masu neman transfer
Degree Certificate ga masu don Masters
Stamp na Ministry of Education da Ministry of foreign affairs na Nigeria a jikin Certificate.
CAMPUS
CAMPUS din Jami'ar yana da kyau. Jami'ar tana da hostel. Amma ɗalibi zai iya kama hayar gida a waje wanda baifi $50 zuwa $100 a wata.
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Adjiringanor, East Legon - Transacco Estate Road
Accra
Greater Accra
Ghana
Website: iug.edu.gh
Email: info@iug.edu.gh
Phone number: +233 (30) 282 4069
