Karary University

 

Karary University

Kasa :         Sudan

Nau-i :        public

Courses :      ....

Kirkira :      1996

Jerin kasa :   31

Scholarship :  Babu

Jerin Duniya : 20493

Yaren karatu : English & Arabic


Takaitaccen Tarihi


 Karary University/ جامعة كرري  / 


An ƙirƙireta a shekarar 1996 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci da ɓangaren Engineering. Sannan tana da alaƙa da hukumar soja ta Sudan


COURSES


MEDICINE

6 YEARS


DENTISTRY

5 YEARS



PHARMACY

5 YEARS


NURSING

4 YEARS


RADIOLOGY

4 YEARS


ENGINEERING

4 YEARS




SHARUƊAN SAMUN ADMISSION


WAEC ko NECO (VERY GOOD)


Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin CERTIFICATE



CAMPUS


Jami'ar tana da ɗakunan karatu da Laboratories masu kyau. Jami'ar tana da hostel a cikin campus.





DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE


Wuri: Omdurman, Sudan.


Website: http://karary.edu.sd


Email: info@karary.edu.sd

Post a Comment

Previous Post Next Post