Ahfad University for Women
Kasa : Sudan
Nau-i : private
Courses : 6
Kirkira : 1966
Jerin kasa : 11
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : 10172
Yaren karatu : English
Takaitaccen Tarihi
Ahfad University for Women/ جامعة أحفاد للبنات / Jami'ar Ahfad ta mata zalla
An ƙirƙireta a shekarar 1966 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci irinsu Medicine, Pharmacy da sauransu
Ita ce private university ta farko a Sudan.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan da Najeriya suka amince da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Egypt, Najeriya, Saudiyya, Qatar, Somalia da sauransu.
COURSES DA KUDIN MAKARANTA
MEDICINE (MBBS)
6 YEARS
$6,000 (SHEKARA)
PHARMACY
5 YEARS
$5,000 (SHEKARA)
HEALTH SCIENCES
4 YEARS
$ 2,500 (SHEKARA)
MANAGEMENT STUDIES
4 YEARS
$2,500 (SHEKARA)
RURAL EXTENSION EDUCATION AND DEVELOPMENT
4 YEARS
$2,500 (SHEKARA)
PSYCHOLOGY AND PRE-SCHOOL EDUCATION
4 YEARS
$2,500 (SHEKARA)
SHARUDAN SAMUN ADMISSION
WAEC ko NECO (VERY GOOD)
Stamp na ministry of education da ministry of foreign affairs na Nigeria a cikin certificate.
CAMPUS
Jami'ar tana da campus mai girma, tana da ɗakunan karatu da laboratories masu kyau.
Akwai private hostels a wajen campus na mata zalla.
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Omdurman, Sudan.
Website: ahfad.edu.sd
Email: info@ahfad.edu.sd
Phone number: +249 18 379 6852
