Red Sea University




 Red Sea University

Kasa :         Sudan

Nau-i :        public

Courses :      8

Kirkira :      1994

Jerin kasa :   24

Scholarship :  Babu

Jerin Duniya : 17665

Yaren karatu : English & Arabic


Takaitaccen Tarihi


Red Sea University/ جامعة البحر الأحمر  / 


An ƙirƙireta a shekarar 1994 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren technology, Education da sauransu. 


Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan da Najeriya suka aminta da ita. 


Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Najeriya sauransu.



COURSES 


MEDICINE

6 YEARS


EDUCATION 

4 YEARS


MARINE SCIENCE

4 YEARS


FISHERIES

4 YEARS


ECONOMICS

4 YEARS


EDUCATION

4 YEARS


ENGINEERING

4 YEARS


EARTH SCIENCE

4 YEARS





SHARUƊAN SAMUN ADMISSION


WAEC ko NECO (VERY GOOD)


Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin CERTIFICATE



CAMPUS


Jami'ar tana da ɗakunan karatu da Laboratories masu kyau. Jami'ar tana da hostel a wajen campus.







DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE


Wuri: Port Sudan, Sudan.


Website: www.rsu.edu.sd


Email: info@rsu.edu.sd


Phone number: +249 99 565 9382

Post a Comment

Previous Post Next Post