Almugtaribeen University


 Almugtaribeen University

Kasa :         Sudan

Nau-i :        private

Courses :      18

Kirkira :      2010

Jerin kasa :   36

Scholarship :  Babu

Jerin Duniya : 23028

Yaren karatu : English 



Taƙaitaccen Tarihi


 Almugtaribeen University/ جامعة المغتربين / 


An ƙirƙireta a shekarar 2010 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, engineering da sauransu. 


Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan da Najeriya suka aminta da ita. 


Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Najeriya da sauransu.



COURSES DA KUDIN MAKARANTA


MEDICINE 

5 YEARS

$6,500 (SHEKARA)


PHARMACY

5 YEARS

$4,000 (SHEKARA)



NURSING

4 YEARS

$2,000 (SHEKARA)


ENGINEERING

4 YEARS

$3,000 (SHEKARA)


COMPUTER SCIENCE & INFORMATION TECHNOLOGY

4 YEARS 

$2,000 (SHEKARAlab

ARCHITECTURE

4 YEARS

$2,000 (SHEKARA)


LANGUAGES

4 YEARS

$1,000 (SHEKARA)




SHARUƊAN SAMUN ADMISSION


WAEC ko NECO (VERY GOOD)


Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin certificate



CAMPUS


Ginin jami'ar yana da kyau, tana da ɗakunan karatu da labs masu kyau. Jami'ar bata da hostel a ciki ko a wajen campus. Ɗalibi zai iya kama hayar gida tare da abokanshi wanda baifi $50 ba a wata ɗaya, har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna













DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE


Wuri: Khartoum, Sudan.


Website: www.mu.edu.sd


Email: info@mu.edu.sd

Post a Comment

Previous Post Next Post