Neelain University
Kasa : Sudan
Nau-i : public
Courses : 18
Kirkira : 1993
Jerin kasa : 4
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : 5542
Yaren karatu : English & Arabic
Takaitaccen Tarihi
/ جامعة النيلين / Neelain University
An ƙirƙireta a shekarar 1993 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren technology, Education da sauransu.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan da Najeriya suka aminta da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Sudan da sauransu.
COURSES
MEDICINE
6 YEARS
DENTISTRY
5 YEARS
PHARMACY
5 YEARS
NURSING
4 YEARS
MEDICAL LABORATORY SCIENCE
4 YEARS
PHYSIOTHERAPY
4 YEARS
NATURAL THERAPY
4 YEARS
SCIENCE AND TECHNOLOGY
4 YEARS
OPTICAL SCIENCE
4 YEARS
LAW
4 YEARS
ECONOMICS
4 YEARS
BUSINESS
4 YEARS
ENGINEERING
4 YEARS
SOCIETY DEVELOPMENT
4 YEARS
PETROLEUM AND MINERALS
4 YEARS
AGRICULTURE AND FISHERIES
4 YEARS
EDUCATION
4 YEARS
ART
4 YEARS
SHARUƊAN SAMUN ADMISSION
WAEC ko NECO (VERY GOOD)
Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin CERTIFICATE
CAMPUS
Jami'ar tana da ɗakunan karatu da Laboratories masu kyau. Jami'ar tana da hostel a wajen campus.
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Khartoum, Sudan.
Website: www.neelain.edu.sd
Email: info@neelain.edu.sd
Phone number: +249 92 079 0284


