Omdurman Ahlia University



 Omdurman Ahlia University

Kasa :         Sudan

Nau-i :        public

Courses :      10

Kirkira :      1986

Jerin kasa :   9

Scholarship :  Babu

Jerin Duniya : 9882

Yaren karatu : English & Arabic


Takaitaccen Tarihi


/ جامعة الأمدرمان الأهلية   / Omdurman Ahlia University


An ƙirƙireta a shekarar 1986 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren technology da sauransu. 


Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan ta aminta da ita.


Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Sudan da  sauransu.



COURSES 


MEDICINE

6 YEARS


MEDICAL LAB SCIENCE 

4 YEARS


ART AND DESIGN

4 YEARS


ECONOMICS

4 YEARS


HUMAN DEVELOPMENT

4 YEARS


ENGINEERING

4 YEARS


ARTS

4 YEARS


ENVIRONMENTAL SCIENCE

4 YEARS


COMPUTER SCIENCE

4 YEARS




SHARUƊAN SAMUN ADMISSION


WAEC ko NECO (VERY GOOD)


Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin CERTIFICATE



CAMPUS


Jami'ar tana da ɗakunan karatu da Laboratories masu kyau. Jami'ar tana da hostel a wajen campus.






DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE


Wuri: West Kordofan, Sudan.


Website: https://oau.edu.sd/


Email: info@oau.edu.sd/


Phone number: +249 18 757 1127



Post a Comment

Previous Post Next Post