Yuriy fedkovych chernivtsi national university

 


Yuriy fedkovych chernivtsi national university

Kasa :         Ukraine
Nau-i :        public
Courses :      29 college
Kirkira :      1875
Jerin kasa :   17
Scholarship :  Suna bada scholarship
Jerin Duniya : 3488
Yaren karatu : English,Ukranian,Russian,



Takaitaccen tarihin makarantar

Yuriy Fedkovych Chernivtsi National University an kafa ta ne a 1875 a matsayin Franz-Josephs-Universität Czernowitz.  jami'ar ta kasance babbar makarantar koyar da ilimi ta Romania har zuwa lokacin da aka sake hade Arewacin Bukovina tare da Ukraine a 1940 lokacin da aka amince da ita a matsayin babbar jami'ar ilimi a Ukraine. A cikin 1989 sunanta ya canza zuwa abin da aka sani da shi a yau kuma a cikin 2000 an ayyana ta a matsayin Jami'ar Kasa.



COURSES DA KUDIN MAKARANTA

Kudin makarantar ya dan ganta da course din da kake so, amma baya kasa da wannan a duk shekara.

Degree :$2,800+
Masters: $3,000+
Phd : $5,000+

Institute of Biology, Chemistry and Bioresources
Institute of Physics, Engineering and Computer Studies[10]
Faculty of Geography
Faculty of Economics
Faculty of Modern European Languages
Faculty of History, Political Science and International Relations
Faculty of Mathematics and Informatics
Faculty of Pedagogics, Psychology and Social Activity
Faculty of Philology
Faculty of Philosophy and Theology
Faculty of Law
Faculty of Physical Training and Health
Faculty of Architecture, Construction, Arts and Crafts






DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE

Wuri:  International Office 2, Kotsiubynsky Str. (building 5, room 111) 58012 Chernivtsi town Ukraine

Website: www.chnu.edu.ua

Email:s_lukanjuk@yahoo.de

Tel +380–372-584706

Post a Comment

Previous Post Next Post