National Aviation University
Kasa : Ukraine
Nau-i : public
Courses : 29 college
Kirkira : 1933
Jerin kasa : 10
Scholarship : Suna bada scholarship
Jerin Duniya : 2672
Yaren karatu : English,Ukranian,Russian,
Takaitaccen tarihin makarantar
The National Aviation University jami'ace jami'ace ta koyar da tukin jirgin sama, sananniya ce a Europe da ma duniya baki daya. Dubunnan masana kimiyya da malamai, dubban ɗaliban da suka kammala karatu sun ba da gudummawa sosai ga ci gaban ilimin kimiyya, fasaha da masana'antu na ƙasa da duniya; sun zama masu kirkirar ci gaban kimiyya da fasaha. A tsawon shekarun kasancewarsa, an horar da Kwararru da Masanan sama da dubu 150 a Jami’ar Sufurin Jiragen Sama, kuma a yau su ne katin ziyarar Jami’ar Sufurin Jiragen Sama a duk yankuna na Ukraine, CIS, abin alfahari ne mutum yayi karatu a wannan jami'ar.
COURSES DA KUDIN MAKARANTA
Kudin makarantar ya dan ganta da course din da kake so, amma baya kasa da wannan a duk shekara.
Degree :$2,800+
Masters: $3,000+
Phd : $5,000+
Institutes:
Institute of International Cooperation and Education
Institute of Innovative Technologies and Leadership
Educational and Scientific Institute of Continuing Education
Educational and Scientific Institute of Innovative Educational Technologies
NAU's ICAO Training Institute
Faculties:
Aerospace Faculty]
Faculty of Air Navigation, Electronics and Telecommunications
Faculty of Architecture, Construction and Design
Faculty of Environmental Safety, Engineering and Technology
Faculty of Economics and Business Administration
Faculty of Cybersecurity, Computer and Software Engineering
Faculty of Linguistics and Social Communications
Faculty of International Relations
Faculty of Transport, Management and Logistics
Law Faculty
Military Training Department
Aviation Academy:
Kirovograd Flight Academy of National Aviation University (KFA NAU)
Lyceums:
Aerospace Lyceum
Higher Vocational School
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Address: Ukraine, 03058, Kiev, Kosmonavta Komarova, 1
Phone: +380 (44) 406 72 12, +380 (44) 408 53 33
E-mail: post@nau.edu.ua
Website: http://www.nau.edu.ua
Number of persons: 22
Number of authors: 17
Number of publications: 24
