University of Dongola




 University of Dongola


Kasa :         Sudan

Nau-i :        public

Courses :      ..

Kirkira :      1991

Jerin kasa :   27

Scholarship :  Babu

Jerin Duniya : 19427

Yaren karatu :   Arabic


Takaitaccen Tarihi


جامعة  دنقلا  /    University of   Dongola


An ƙirƙireta a shekarar 1991 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren technology da sauransu. 


Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan ta aminta da ita.


Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Sudan da  sauransu.



COURSES 


Agriculture

4 years 


Biological

4 years


Business

4 years


Administration

4 years


Computer science

4 years


Information technology

4 years




SHARUƊAN SAMUN ADMISSION


WAEC ko NECO (VERY GOOD)


Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin CERTIFICATE



CAMPUS


Jami'ar tana da ɗakunan karatu da Laboratories masu kyau. Jami'ar tana hostel a wajen campus. 







DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE


Wuri: Dongola, Northern State, Sudan.


Website: www.uofd.edu.sd


Email: info@uofd.edu.sd


Phone number: +249 12 034 0022

Post a Comment

Previous Post Next Post