Blue Nile University
Ƙasa: Sudan
Nau'i: Public
Courses : 6
Kirkira : 1995
Jerin kasa : 45
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : 26224
Yaren karatu : Arabic
جامعة النيل الازرق/ Blue Nile University
An ƙirƙireta shekarar 1995 a ƙasar Sudan.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan ta aminta da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Sudan da sauransu.
COURSES
Faculty of Education -
Damazin
4 Years
Faculty of Engineering -
Rusirs
4 Years
Faculty of Geology and Mining -
Pau
4 Years
Faculty advocacy and media -
Kurmuk
4 Years
Community Faculty
4 Years
Center for Peace Studies and Development
4 Years
SHARUDAN SAMUN ADMISSION
WAEC ko NECO (GOOD)
Stamp na Ministry of education da na Ministry of foreign affairs na Nigeria a jikin CERTIFICATE.
CAMPUS
Tsarin Jami'ar yana da kyau. Jami'ar tana da hostel. Jami'ar tana garin Sanadin kuma gari wanda akwai hausawa 'yan asalin Sudan.
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Ad-Damazin, Sudan.
Website: www.uobn.edu.sd
Email: info@uobn.edu.sd


