Skyline university Kano
Suna:Skyline university Kano
Kasa:Nigeria
Jaha:Kano
Nau'i:Private
Faculties:
Courses:15
Departments:
country rank 23
world rank 7298
Takaitaccen tarihin makarantar
An kafa Skyline university a shekarar 2018, makaranta tace mai zaman kanta, tana ai nashin cikin birnin kano. Tana koyar da manyan courses kamar yadda sauran jami'oi keyi. Ta cika sharrudan cika cikakkiyar jami'a kamar kamar yadda yan (NUT) ta tabbatar.
SUK kudin makarantar sabin dalibai 2021/2022 da sauran kudade
Fee payable Amount Grand total
Tuition fee 2,07,000
Sport fee 125,000
Student activity fee 125,000
Books & material fee 125,000
Medical and health fee 125,000 2,579,00
Courses:
1.Accounting
2.Biochemistry
3.Biology
4.Business administration
5.Chemistry
6.Computer science
7.Economics
8.Entrepreneurship studies and innovation
9.Geology
10.Industrial chemistry
11.International relations
12.Mass communication
13.Microbiology
14.Physics with electronics
15.Software engineering
Komai makarantar ke daukar nauyin dalibai daga ci da sha da komai da komai.
Domin tuntubar makaranta
Www.sun.edu.ng

Suna amfani da jamb?
ReplyDelete