Yusuf Mai tama Sule University Kano(North West)
Suna:Yusuf mai Tama Sule University Kano
Kasa:Nigeria
Java:Kano
Nau'i:Makarantar gwamnatin jaha
Faculties: 5
Courses: 30
country rank 101
world rank 11132
TARIHIN JAMI'AR YUSUF MAI TAMA SULE KANO:
Jami'ar Yusuf Maitama Sule Kano , tsohon sunan ta na da Northwest University Kano Jami'a ce mallakin gwamnatin jahar Kano mai mazaunin wucin gadi a tsakiyar birnin na Kano da kuma mazaunin dindindin a kan titin Gwarzo cikin birnin na Kano. Tana daga cikin jamio'in da suka kafu a shekarar 2012 kuma tasamu amincewar hukumar kula da jamio'i ta kasa wato NUC. [1] Ginin jami'ar na wucin gadi Tarihi Jamil'ar ta Yusuf Maitama Sule University, Kano an kirkireta a shekarar 2012 lokacin gwamnatin Rabiu Musa Kwankwaso domin bunkasa tsohuwar jahar Arewa maso Yammacin Najeriya kuma aka yi mata lakani da North-West University wato Jami'ar Arewa maso Yamma. Sai dai daga baya Gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ta canza sunan Jami'ar zuwa Yusuf Maitama Sule University domin girmamawa ga Tsohon sanannen dansiyasar nan na Najeriya kuma babban dattijon kasar waso marigayi Alhaji Yusuf Maitama Sule. Ankafa Jami'ar ne domin bunkasa ilimi ba kawai a yankin na Arewa maso yamma ba harma da kasar dama Nahiyar Afrika baki daya.
Adadin Tsangayu da Darasissukan dake jami'ar.
Faculties
Faculty of Basic Medical
Sciences (3)
BSc. Anatomy
BSc. Biochemistry
BSc. Physiology
Faculty of Education (11)
BA. Ed. Arabic
BA. Ed. English
BA. Ed. History
BA. Ed. Islamic Studies
BSc. Ed. Biology
BSc. Ed. Chemistry
BSc. Ed. Economics
BSc. Ed. Geography
BSc. Ed. Mathematics
BSc. Ed. Physics
BLS. Library and Information Science
Faculty of Humanities (5)
BA. Arabic
BA. English
BA. History
BA. International Studies
BA. Islamic Studeis
Faculty of Sciences (6)
BSc. Applied Biology
BSc. Chemistry
BSc. Computer Science
BSc. Information and Communications Technology
BSc. Mathematics
BSc. PhysicsPhysics
Faculty of Social and
Management Sciences (5)
BSc. Accounting
BSc. Business Administration
BSc. Economics
BSc. Entrepreneurship Studies
BSc. Geography
Makarantar tana da hostel a cikin makaranta domin kwanan dalibai kuma akwai motocin makaranta domin zirga zirgar dalibai musammamma escation.kuma rayuwa a kwai sawaba domin inganta rayuwar dalibai.
Domin Tuntubar makarantar
Web site www.nwu.edu.ng
