Plateau state university
Suna: plateau state university
Kasa: Nigeria
Jiha: Plateau
Gari: Bokkos
Nau'i: Makarantar gwamnatin Jaha
Faculties: 4
Courses: 20
country rank 105
world rank 11208
Takaitaccen tarihin makaranta
Jamiar jahar plateau tananan a Bokkos, pleteau state Nigeria, an kirkireta a shekarar 2005. NUC ta bata she dar cika cikakkiyar jamia a watan April un wannan shekarar ta 2005. Anginta a cikin kauyen Dir am kusa da Butura-Tarangol axin a cumin karamar hukumar Bokkos, rana da Nisan kilomitoci 70 tsakanin ta da Jos, Babban Birnin Plateau.
Faculties and Schools
1. Faculty of Arts
2. Faculty of Social Sciences
3. Faculty of Management Sciences
4. Faculty of Natural and Applied Science
Courses:
1. ACCOUNTING
2. AGRICULTURE
3. BIOCHEMISTRY
4. CHEMISTRY
5. COMPUTER SCIENCE
6. ECONOMICS
7. ENGLISH LANGUAGE
8. GEOGRAPHY
9. HISTORY AND INTERNATIONAL STUDIES
10. HUMAN RESOURCES MANAGEMENT
11. INDUSTRIAL DESIGN
12. MANAGEMENT STUDIES
13. MASS COMMUNICATION
14. MATHEMATICS
15. MICROBIOLOGY
16. PHYSICS
17. POLITICAL SCIENCE
18. PSYCHOLOGY
19. SOCIOLOGY
20. THEATRE ARTS
wannanan jamia tana da accommodation mallakinta domin kwanan dailibai ga ruwa da wuta da sauran kayan more rayuwa, sannan tana da motoci domin sufurin dalibai.
DOMIN TUNTUBARSU
Address
Bokkos
Plateau
Nigeria
Tel +234
Fax +234
Www.plasu.edu.ng
