Usman Dan Fodiyo Federal university sakkwato
Suna: Usman Danfodiyo federal university sakkwato (UDUS)
Kasa: Nigeria
Jaha: sokkwato
Gari: sakkwato
Nau'i: jamiar gwamnatin tarayya
Faculties: 12
Courses: 71
country rank 48
world rank 9206
TAKAITACCEN TARIHI
Jami'ar Usmanu Danfodiyo, Sokoto (UDUS), wanda aka fi
sani da Udusok kuma tsohuwar Jami'ar Sakkwato na ɗaya
daga cikin farkon jami'o'i goma sha biyu waɗanda
gwamnatin tarayya ta kafa a Nijeriya a cikin 1975. Itace
jami'ar bincike a cikin garin Sokoto , Arewa maso Yammacin
Najeriya.
Wannan jami,a anginatane lokacin mulkin shagari a shekara
ta 1975 tanada tsangayu masu dama a cikinta daga cikin
tsan gayun da suka daukaka wannan makaranta sun hada
da tsagayar koyarda aikin likita da kuma shari'a a gaskiya
malalaci baya iya kammala karatu awannan jami'a.wannan
makaranta tanada tsohon wuri da sabo kamaryadda jamiar
bayero take da,Wannan jamia tasamu cigaba na ban
mamakidaga shekara ta 2011 zuwa sama karkashin
jagorancin farfesa riskuwa arabu shehu. Wannan makaranta
allah ya azurtata da zaka kuran malamai ta kowanne fanni
irinsu farfesa bunza na hausa l.m ahmadu na tsan gayar
sharia farfesa bilbis na kimiyya kai harda shehin malami
wanda yazama dakta har sau 40 sannan kuma farfesa a
wurare da damƁangarori
Jami'ar tana da ɓangarori goma sha biyu (12)
Faculty of Aikin Gona
Faculty of Arts da Nazarin Addinin Musulunci
Sashen Ilimi da Sabis na Fadada
Faculty of Engineering da Tsarin Muhalli
Kwalejin Kimiyyar Lafiya
Faculty of Law
Faculty of Kimiyyar Gudanarwa
Faculty of Kimiyyar Magunguna
Faculty of Kimiyya
Faculty of Kimiyyar Zamani
Faculty of Medicine na dabbobi
Faculty of Kimiyyar Laboratory Medical
Cibiyoyin Faculties and Schools
1. Faculty of Agriculture.
2. Faculty of Arts and Social Studies.
3. Faculty of Education and Extension Service.
4. Faculty of Health Sciences.
5. Faculty of Law.
6. Faculty of Management Sciences.
7. Faculty of Pharmaceutical Science.
8. School of Medical Laboratory Sciences.
9. School of Science.
10. School of Social Sciences.
11. School of Veterinary Medicine.ncike
Makarantar Sakandare ta Makaranta
Cibiyar Nazarin Zaman Lafiya
Cibiyar Nazarin Makamashi da Horarwa
Cibiyar Nazarin Addinin Musulunci
Cibiyar Nazarin Ci Gaban Kiwon Lafiya da Horarwa
Cibiyar Nazarin Noma & Makiyaya
Cibiyar Ci Gaban Kasuwanci
Tala Nazarin Hausa
Ofishin Fassara
Tetfund Cibiyar Kyau a Urology da Nephrology
Asibitin Koyarwa na Jami’ar Usmanu Danfodiyo
Asibitin Koyarwar dabbobi
Abdullahi Fodiyo Makarantar
Makarantar Nazarin Matriculation (Shirye-shiryen Shirye-
shiryen)
Courses (Darrusa)
01. ACCOUNTANCY/ACCOUNTING
02. ADULT EDUCATION:
03. AGRICULTURAL SCIENCE AND EDUCATION
04. AGRICULTURE
05. APPLIED CHEMISTRY
06. ARABIC STUDIES
07. BANKING AND FINANCE
08. BIOCHEMISTRY
09. BIOLOGY
10. BOTANY
11. BUSINESS ADMINISTRATION
12. CIVIL ENGINEERING
13. COMMON AND ISLAMIC LAW
14. COMPUTER SCIENCE
15. CURRICULUM STUDIES
16. DENTISTRY AND DENTAL SURGERY
17. DOCTOR OF PHARMACY
18. ECONOMICS
19. EDUCATION AND ARABIC
20. EDUCATION AND BIOLOGY
21. EDUCATION AND CHEMISTRY:
22. EDUCATION AND COMPUTER SCIENCE
23. EDUCATION AND ECONOMICS
24. EDUCATION AND ENGLISH LANGUAGE
25. EDUCATION AND FRENCH:
26. EDUCATION AND GEOGRAPHY
27. EDUCATION AND HAUSA
28. EDUCATION AND HISTORY:
29. EDUCATION AND ISLAMIC STUDIES:
30. EDUCATION AND MATHEMATICS
31. EDUCATION AND PHYSICS
32. EDUCATION AND SOCIAL STUDIES
33. EDUCATIONAL MANAGEMENT
34. ELECTRICAL/ELECTRONICS ENGINEERING
35. ENGLISH LANGUAGE
36. ENVIRONMENTAL RESOURCES
MANAGEMENT
37. FISHERIES
38. FORESTRY / FOREST RESOURCES
MANAGEMENT
39. FRENCH
40. GEOGRAPHY
41. GEOLOGY
42. GUIDANCE AND COUNSELLING
43. HAUSA
44. HISTORY
45. INFORMATION AND COMMUNICATION
TECHNOLOGY
46. ISLAMIC STUDIES
47. LIBRARY AND INFORMATION SCIENCE
48. LINGUISTICS
49. LITERATURE IN ENGLISH
50. MANAGEMENT STUDIES
51. MASS COMMUNICATION
52. MATHEMATICS
53. MECHANICAL ENGINEERING
54. MEDICAL LABORATORY SCIENCE:
55. MEDICINE AND SURGERY
56. MICROBIOLOGY
57. NURSING/NURSING SCIENCE
58. NUTRITION AND DIETETICS:
59. PHARMACY
60. PHYSICS
61. PHYSIOTHERAPY
62. POLITICAL SCIENCE
63. PRE-PRIMARY AND PRIMARY EDUCATION:
64. PUBLIC ADMINISTRATION
65. PURE CHEMISTRY
66. RADIOGRAPHY
67. SOCIOLOGY
68. STATISTICS
69. TEACHER EDUCATION SCIENCE:
70. VETERINARY MEDICINE
71. ZOOLOGY
Kamar yadda wannan makaranta take da tsohon tarihi haka zaluka ta da bawa dalibai kulawa gami da ingantawa ta fannunka da da ma gami da Wanda duke da bukata da ma Wanda basu bukata kama makwanci wato accommodation , ruwa, wuta da da I sauransu kuma ga motcin makaranta domin dalibai da karatunsu.
DOMIN TUNTUBARSU
Address Private Mailbox 2346
Sokoto
Sokoto
Nigeria
Tel +234 (60) 232134
Fax +234 (60) 236 688
Www.udusok.edu.ng
