Scholarship a Univeristy of koc Turkey

 



Scholarship a Univeristy of koc Turkey

Kasa :         Turkey
Nau-i :        public
Courses :      10 college
Kirkira :      1993
Jerin kasa :   18
Scholarship :  Suna bada scholarship
Jerin Duniya : 1160
Yaren karatu : English,Turkey




Sikolashif don ɗalibai na duniya

Jami'ar Koç tana kimanta duk sabbin dalibai wadanda suka bata takarar su daga ƙasashen duniya, scholarship dinsu iri biyu ce akwai wadda zasuyi maka komai (100%) ko kuma wanda zaka na biya (50%) suna bada kowani bangare Amma banda bangaren lafiya (Medicine).

Makarantar zata iya baka scholarship a bangaren Medicine amma saidai in zaka iya biyan 50% kuma a shekara basa daukar dalibai da yawa a bangaren Medicine wadanda zasu basu scholarship.

Yadda ake nema don makarantar?

An ba ta kyauta na ƙididdiga a kan la'akari da duk takaddun ilimi da ƙarin bayanan ilimi da bayanan da ke nuna kyakkyawan aiki da ƙwarewa. Babu takamaiman maki(Exam score) ko GPAs wanda za'a ce sai ka samu zasu baka. Suna iya badawa da kowani irin maki.

A kowani lokaci zaka iya tura musu takaddunka domin basu ware wa hakan lokaci ba.




Menene tallafin karatunmu ya ƙunsa?

Wannan makarantar zaka dauke maka kudin makaranta daga lokacin da ka fara har zuwa lokacin da zaka gama kyauta tsawon lokacin karatun digiri (shekaru 4 ko shekaru 6 da masu yin  Medicine). Kuma basu da wani maki da zasu ce dole sai ka cishi zaka ci gaba da karatu.

Idan aka ba ku scholarship ta Jamiar Koç ba zasu baku sauran abubuwan da kake bukata ba (misali, ɗakin kwanan makaranta, littattafai, kuɗin rayuwa, ko ƙarin guraben karatu) dole wadannan kai zaka biya da kudinka. Ya kamata ku tabbatar da cewa, kafin ku karɓi sholarship din makarantar ya kasance zaka iya kula da kanka a kasar da kuma makarantar.





COURSES NA MAKARANTA

College of Administrative Sciences and Economics (CASE)
College of Sciences (CS)
College of Social Sciences and Humanities (CSSH)
College of Engineering (CE)
Law School
School of Medicine (SOM)
School of Nursing (SON)
Graduate School of Business (GSB)
Graduate School of Sciences & Engineering (GSSE)
Graduate School of Social Sciences & Humanities (GSSSH)


DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE

Website:https://international.ku.edu.tr/
Email: study@ku.edu.tr

WhatsApp: +90 549 796 36 55 (ONLY DURING OFFICE HOURS (09:00 – 17:00 GMT+3) DURING WEEKDAYS (MON-FRI)

Address: Rumelifeneri Yolu 34450 Sarıyer, İstanbul / Türkiye

7 Comments

Previous Post Next Post