Poltava University of Economics and Trade
Kasa : Ukraine
Nau-i : public
Courses : null
Kirkira : 1961
Jerin kasa : 117
Scholarship : Suna bada scholarship
Jerin Duniya : 11287
Yaren karatu : English,Ukranian,Russian,
Takaitaccen tarihin makarantar
Jami'ar ta fara ne a 1961 a matsayin cibiyar koyarwa da tuntuba. A cikin 1968 ta zama department kuma ba da daɗewa ba - a cikin 1970 ta zama wani reshe na Cibiyar Kasuwanci da Tattalin Arziki ta Lviv.
COURSES DA KUDIN MAKARANTA
Kudin makarantar ya dan ganta da course din da kake so, amma baya kasa da wannan a duk shekara.
Degree :$2,800+
Masters: $3,000+
Phd : $5,000+
Faculty
1. Economics, Management and Information Technology
2. Commodities, Trade and Marketing
3. Food Technology, Hotel, Restaurant and Tourism Business
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Address: r.315, 3, Koval street, Poltava, Ukraine, 36014
Domin tuntubar Agent na makarantar
Shour Yusif Kamal
Email: studyaboad1@gmail.com
Phone: +380935544771, +380507072724,+380532500563
