Kyiv National Economic University

 


Kyiv National Economic University

Kasa :         Ukraine
Nau-i :        public
Courses :      29 college
Kirkira :      1906
Jerin kasa :   46
Scholarship :  Suna bada scholarship
Jerin Duniya : 4726
Yaren karatu : English,Ukranian,Russian,

Takaitaccen tarihin makarantar

Jami'ar Kyiv ta Tattalin Arziki, mai suna bayan Vadym Hetman, tana ɗayan manyan jagororin ilimi mafi girma a Ukraine. Jami'ar na da cibiyar karatun nesa, laburare, cibiyoyin tattalin arziki da samarwa, gidan wallafe-wallafe, rumbun adana bayanai da sauran bangarori, cibiyoyi da kwalejoji. Hakanan akwai shirye-shirye don ƙirƙirar sabon filin shakatawa na kimiyyar makarantar.



COURSES DA KUDIN MAKARANTA

Kudin makarantar ya dan ganta da course din da kake so, amma baya kasa da wannan a duk shekara.

Degree :$2,800+
Masters: $3,000+
Phd : $5,000+

Faculties

Economics and Management (1945)
International Economics and Management (1992)
Law (1993)
Personnel Management and Marketing (1965)
Accounting (1959)
Economics of Agro-Industrial Industry (1945)
Finance (1906)
Crediting (2003)
Informational Systems and Technology (1964)
Colleges Edit
KNEU College of Economics and Management
KNEU College of Economics in Kyiv
KNEU College of Information Systems and Technologies Kyiv
Simferopol College of KNEU
Kryvyi Rih College of Economics and Management of KNEU
Romensky College of Economics of KNEU

DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE

Wuri:   54/1 Prospect Peremogy, Kyiv, 03680, Ukraine

Website: kneu.edu.ua

Tel +380 44 456 3162

Email:

Post a Comment

Previous Post Next Post