Esep le berger Universit
Ƙasa: Benin Republic
Nau'i: Private
Courses : 23
Kirkira : 1999
Jerin kasa : 10
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : 12924
Yaren karatu : English
Esep le berger Universit / The Shepherd University
An ƙirƙireta a shekarar 1999 a ƙasar Benin.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumomin ilimi na Benin da Nigeria suka aminta da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Benin, Nigeria da sauransu.
COURSES
DEGREE
Hazard, Safety & Security Management
3 years
$1000 (Shekara)
Sociology and Government
3 years
$1000 (Shekara)
Computer Science
3 years
$1000 (Shekara)
Information Communication Technology
3 years
$1000 (Shekara)
Mass Communication
3 years
$1000 (Shekara)
Business Administration
3 years
$1000 (Shekara)
Human Resource Management
3 years
$1000 (Shekara)
Banking and finance
3 years
$1000 (Shekara)
Accounting
3 years
$1000 (Shekara)
Applied economics
3 years
$1000 (Shekara)
Marketing
3 years
$1000 (Shekara)
Management Information System
3 years
$1000 (Shekara)
Project management
3 years
$1000 (Shekara)
Transport and logistic management
3 years
$1000 (Shekara)
MASTER'S
Hazard, Safety & Security Management
1.5 years
$1000 - 2500 (Shekara)
Sociology and Government
1.5 years
$1000 - 2500 (Shekara)
Computer Science
1.5 years
$1000 - 2500 (Shekara)
Information Communication Technology
1.5 years
$1000 - 2500 (Shekara)
Mass Communication
1.5 years
$1000 - 2500 (Shekara)
Business Administration
1.5 years
$1000 - 2500 (Shekara)
Human Resource Management
1.5 years
$1000 - 2500 (Shekara)
Banking and finance
1.5 years
$1000 - 2500 (Shekara)
Transport and logistic management
1.5 years
$1000 - 2500 (Shekara)
LOKACIN KARATU
Yawanci karatun Degree a ƙasar Benin Republic yana ɗaukar kusan shakara 3 ne, Masters kuma tsakanin shekara ɗaya da rabi zuwa shekara 2.
KUƊIN MAKARANTA
Kuɗin makaranta yana kasancewa kimanin $1000 ga masu Degree a duk shekara, Sannan yana kasancewa tsakanin $1,000 zuwa $2,500 ga masu masters
SHARUƊAN SAMUN ADMISSION
WAEC ko NECO (VERY GOOD) ga masu neman Degree
Degree certificate ga masu neman masters
Stamp na Ministry of education da na Ministry of foreign affairs affairs na Nigeria a jikin CERTIFICATE.
CAMPUS
Tsarin Jami'ar yana da kyau. Jami'ar tana da hostel. Amma ɗalibi zai iya kama hayar gida a waje wanda baifi $50 zuwa $100 a wata.
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Rue 1210
Cotonou
Littoral
Benin
Website: esepleberger.edu.bj
E-mail: info@esepleberger.edu.bj
Phone number: +22999081512