Institut Superieur de Communication et de Gestion


 Institut Superieur de Communication et de Gestion


Ƙasa: Benin Republic

Nau'i:     Private

Courses :    24

Kirkira :      2013

Jerin kasa :   18

Scholarship :  Babu

Jerin Duniya : 13284

Yaren karatu :   English



     Institut Superieur de Communication et de Gestion / Higher Institute of Communication and Management


      

An ƙirƙireta  a shekarar 2013 a ƙasar Benin. 

Jami'a ce mai inganci wadda hukumomin ilimi na Benin da Nigeria suka aminta da ita.


Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Benin, Nigeria  da  sauransu.



COURSES


DEGREE


B.Sc. ACCOUNTING AND AUDIT 

3 YEARS

$1000 (SHEKARA)


B.Sc. BUSINESS ADMINISTRATION 

3 YEARS

$1000 (SHEKARA)


B.Sc BANKING AND FINANCE

3 YEARS

$1000 (SHEKARA)


B.Sc HUMAN RESOURCE MANAGEMENT

3 YEARS

$1000 (SHEKARA)


B.Sc MARKETING COMMUNICATION

3 YEARS

$1000 (SHEKARA)


B.Sc. ECONOMICS

3 YEARS

$1000 (SHEKARA)


 B.Sc. COMPUTER SCIENCE

3 YEARS

$1000 (SHEKARA)


B.Sc COMPUTER ENGINEERING

3 YEARS

$1000 (SHEKARA)


B.Sc INFORMATION AND COMMUNICATION TECHNOLOGY

3 YEARS

$1000 (SHEKARA)


B.A. INTERNATIONAL RELATIONS AND DIPLOMATIC STUDIES

3 YEARS

$1000 (SHEKARA)


B.A. POLITICAL SCIENCE

3 YEARS

$1000 (SHEKARA)


B.A MASS COMMUNICATION

3 YEARS

$1000 (SHEKARA)


B.A. INTERNATIONAL LAW & DIPLOMACY

3 YEARS

$1000 (SHEKARA)




MASTERS


M.Sc. ACCOUNTING AND AUDIT 

1.5 YEARS

$1000 zuwa 2500 (SHEKARA)


M.Sc. HUMAN RESOURCE MANAGEMENT 

1.5 YEARS

$1000 zuwa 2500 (SHEKARA)


M.Sc. BANKING AND FINANCE 

1.5 YEARS

$1000 zuwa 2500 (SHEKARA)


M.Sc TRANSPORT AND LOGISTICS MANAGEMENT 

1.5 YEARS

$1000 zuwa 2500 (SHEKARA)


M.Sc MARKETING COMMUNICATION

1.5 YEARS

$1000 zuwa 2500 (SHEKARA)


M.Sc. ECONOMICS

1.5 YEARS

$1000 zuwa 2500 (SHEKARA)


M.Sc. INFORMATION MANAGEMENT TECHNOLOGY

1.5 YEARS

$1000 zuwa 2500 (SHEKARA)


M.A INTERNATIONAL RELATIONS AND DIPLOMACY

1.5 YEARS

$1000 zuwa 2500 (SHEKARA)


M.Sc. INTERNATIONAL BUSINESS 

1.5 YEARS

$1000 zuwa 2500 (SHEKARA)


LOKACIN KARATU


Yawanci karatun Degree a ƙasar Benin Republic yana ɗaukar kusan shakara 3 ne, Masters kuma kusan shekara ɗaya da rabi zuwa 2.


KUƊIN MAKARANTA


Kuɗin makaranta yana kasancewa kimanin $1000 ga masu Degree a duk shekara, Sannan yana kasancewa tsakanin $1,000 zuwa $2,500 ga masu masters




SHARUƊAN SAMUN ADMISSION


WAEC ko NECO (VERY GOOD) ga masu neman Degree


Degree certificate ga masu neman masters



 Stamp na Ministry of education da na Ministry of foreign affairs affairs na Nigeria a jikin CERTIFICATE.


CAMPUS


Tsarin Jami'ar yana da kyau. Jami'ar tana da hostel. Amma ɗalibi zai iya kama hayar gida a waje wanda baifi $50 zuwa $100 a wata.





DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE


Wuri: Le Bélier, Seventh Street before the Beach, Zone d'Ambassade

Cotonou

Littoral

Benin


Website: https://www.iscom.fr/en


Phone number: +229 6745 7564

Post a Comment

Previous Post Next Post