Karadeniz Technical University



 Karadeniz Technical University

Suna :    Karadeniz Technical University

Kasa :    Turkey
    
Nau-i :        Ta state

Courses :      30

Kirkira :      may 20,1995

Jerin kasa :   null

Scholarship :  Akwai

Jerin Duniya : null

Yaren karatu : English

Dalibai        :   37,30

Gari     :       Trabzon

Takaitaccen Tarihi

An kafa ta  a shekarar 20 Mayu 1955, Jami'ar Kimiyya ta Karadeniz (KTU) ita ce jami'a ta huɗu mafi tsufa a Turkiyya, kuma jami'a ta farko da aka kafa a wajen İstanbul da Ankara.  Bayan tsawon shekaru takwas, a ranar 19 ga Satumba 1963, an fara koyar da  ilimin Kimiyyar Halitta, Injin Injiniya-Gine-gine, Injiniyanci da Injin Lantarki da Dazuzzuka, wadanda su ne tubalin kafuwar Jami’ar Fasaha ta Karadeniz a yau.  Watanni huɗu bayan haka, a ranar 2 ga Disamba 1963 Jami'ar ta fara ayyukanta na ilimi.  Filin harabar yana ci gaba da fadada sannu a hankali tun daga nan kuma, tare da yawancin bukatun zamantakewar al'umma, al'adu da wasanni da aka hadu akan shafin, ya zama wani shahararren rukunin yanar gizo wanda aka saita a cikin kore bel na filin dawa da filayen wasa, wanda ya sa ya zama ɗayan mafi kyawun saitunan harabar  a duniya.

Lokutan bude jami'ar

Saturday Babu
Sunday Babu
Monday
(Arafa of Adha)
8AM–5PM
Hours might differ
Tuesday
(Eid al-Adha)
8AM–5PM
Hours might differ
Wednesday
(Eid al-Adha)
8AM–5PM
Hours might differ
Thursday
(Eid al-Adha)
8AM–5PM
Hours might differ
Friday
(Eid al-Adha)
8AM–5PM
Hours might differ


Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Turkey da Najeriya suka amince da ita.

Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Egypt, Najeriya, Saudiyya, Qatar,  Somalia da sauransu.

FACULTY DA COURSES ;

Main Campus (Kanuni) Edit
Rectorate
Atatürk Culture Center
Faik Ahmet Barutçu Library
Faculty of Engineering
Faculty of Sciences
Faculty of Letters
Faculty of Architecture
Faculty of Forestry
Faculty of Economics and Administrative Sciences
Faculty of Medicine
Faculty of Health Sciences
Faculty of Dentistry
Faculty of Pharmacy
Faculty of Fine Arts
School of Foreign Languages
Heath Services Vocational Junior College
School of Tourism and Hospitality Job
Institute of Social Sciences
Institute of Science and Technology
Institute of Medical Sciences
Black Sea Research Institute
Institute of Forensic Sciences
Research centers
Trabzon School of Health Sciences
Fatih Campus Edit
Fatih Education Faculty
Faculty of Communication
State Conservatory
Institute of Education Sciences
Trabzon Vocational School of Theology
Vocational Higher Education School of Physical Education and Sports


SHARRUDAN KARATU A KASAR TURKIYYA

Daliban da ke son samun tallafin karatu na gwamnatin Turkiyya, turkiye burslari, dole ne su cika sharuɗan da ƙungiyar malanta ta tsara. 
Sharuddan sune kamar haka

Mafi qarancin abinda ake bukata awajan masu digiri na farko su sami makin Bakaloris da ya kai 70%

75% don masu neman digiri na biyu da na uku

mafi karancin abinda ake nema a wajan masu neman courses na harkar lafiya su likitan hakori ya zama 90%

Masu  neman Digiri na farko dole ya kasance kada shekarunsu ya gaza  21. masu neman Masta kuma kada shekarunsu ya gaza 30.
masu neman Doktora kuma kada ya gaza 35

suna bawa kowa ya nemi scholarship dama amma banda dam kasar ta Turkiyya ko wanda keda shedar zama dan Turkiyya.

FA'IDOJIN KARATU A KASAR TURKIYYA

Ga duk dalibin da ya samu gurbin karatu a wannan kasar ta Turkiyya yana iya samu wasu fa'idoji da dama kamar haka :

Na farko baze biya kudin makaranta ba har ya kammala.

Na biyu  Za'a bawa lafiyarsa cikakkiyar kulawa.

Na uku A duk wata dalibin digiri zena daukar albashin Lera ta Turkiyya kimanin 700, Dalibin masta kuma 950, na Doktora kuma 1400.

Na hudu  Samar da gida ga daliban masta ko kuma a baka kudin hayan gida.

Na biyar Zaka koyi yaren Turkiyya na tsawon shekara guda.

Na shida za'a saya maka tikiti na zuwa gida hutu dana dawowa a karshen shekara.

Na bakwai zaka samu duk wani abu da dalibin Turkiyya jami'ar take bashi, irinsu katin jigilar kaya, katin ragin kaya da katin shiga gidajen tarihi.

Bayan wadannan fa'idoji da aka ambata daliban da suke digiri na farko zasu iya shiga makarantar koyon turanci kyauta na tsawon shekara idan kwas dinsu yana bukata

TAKARDUN DA ZAKA NEMI SCHOLARSHIP DASU

Duk masu neman izinin Scholarship  na Turkiyya dole ne su gabatar da takaddun kamar haka.

1. INGATACCEN KATIN FASFO

2. HOTON DA YA DACE WANDA ZE FIDDA DUK KAMANNINKA

3. SAKAMAKON JARRABAWAR KASA DA KASA GA DALIBAN DA BASUDA TAKARDAR GAMA KARATU

4. TAKARDA SHAIDAR KAMMALA KARATU.

5.  BAYANIN SAKAMAKO( RESULT)

6.  Sakamakon jarrabawar ƙasa da ƙasa (GRE, GMAT, DELF, YDS, YÖS ... da sauransu. Idan ɗaliban jami'a da shirye-shirye suka buƙata)

Tsarin bincike da misali na rubutaccen aikinku (don masu neman PhD kawai).

Wasikun SAUTI

Ba a buƙatar lasisi da takaddun shaida na duniya don yawancin manyan.  Dalibai za su iya neman tallafin karatun Turkiyya ba tare da TOEFL ko takardar shaidar IELTS ba.

Kuna iya haɗa duk wasu takardu waɗanda zasu iya taimaka muku don haɓaka damar ku na karɓar ku a cikin tallafin karatu na Turkiyya, kamar irinsu takardun karbar horo da makamantansu.

DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE

Wuri: Istanbul, Turkey

Website: http://www.ktu.edu.tr

Lambar waya : (462) 377-3000

Email :  information@ktu.edu.tr

Post a Comment

Previous Post Next Post