Çankaya University
Suan : Çankaya University
Kasa : Turkey
Nau-i : private
Courses : 32
Kirkira : 1997
Jerin kasa : null
Scholarship : Akwai
Jerin Duniya : null
Yaren karatu : English
Takaitaccen Tarihi
Jami'ar Çankaya jami'a ce ta wani gidauniya mai zaman kanta a Çankaya, Ankara, Turkey. Sıtkı Alp ne ya kafa jami'ar, a matsayin makarantar sakandare, Arı Koleji, zuwa wata makarantar koyar da ilimi mafi girma, kuma tsohon shugaban kasar Turkiyya, Süleyman Demirel ya buɗe a cikin 1997
Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan da Najeriya suka amince da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Egypt, Najeriya, Saudiyya, Qatar, da dukkan sassan duniya.
FACULTIES DA COURSES
Faculty of Architecture includes Architecture, Industrial Design, Interior Architecture, Urban and Regional Planning
Faculty of Arts and Sciences includes English Language and Literature, Mathematics, Translation and Interpreting Studies (English), Psychology
Faculty of Economics and Administrative Sciences includes Banking and Finance, Business Administration (Management), Economics, International Trade, Political Science and International Relations
Faculty of Engineering, includes Civil Engineering, Computer Engineering, Electronics and Communication Engineering, Industrial Engineering, Materials Science and Engineering, Mechanical Engineering, Mechatronics Engineering.
Faculty of Law
Vocational High School of Justice
Çankaya Vocational Training School, including Banking and Insurance, International Trade
Preparatory School of English.
SHARRUDAN KARATU A KASAR TURKIYYA
Daliban da ke son samun tallafin karatu na gwamnatin Turkiyya, turkiye burslari, dole ne su cika sharuɗan da ƙungiyar malanta ta tsara.
Sharuddan sune kamar haka
Mafi qarancin abinda ake bukata awajan masu digiri na farko su sami makin Bakaloris da ya kai 70%
75% don masu neman digiri na biyu da na uku
mafi karancin abinda ake nema a wajan masu neman courses na harkar lafiya su likitan hakori ya zama 90%
Masu neman Digiri na farko dole ya kasance kada shekarunsu ya gaza 21. masu neman Masta kuma kada shekarunsu ya gaza 30.
masu neman Doktora kuma kada ya gaza 35
suna bawa kowa ya nemi scholarship dama amma banda dam kasar ta Turkiyya ko wanda keda shedar zama dan Turkiyya.
FA'IDOJIN KARATU A KASAR TURKIYYA
Ga duk dalibin da ya samu gurbin karatu a wannan kasar ta Turkiyya yana iya samu wasu fa'idoji da dama kamar haka :
Na farko baze biya kudin makaranta ba har ya kammala.
Na biyu Za'a bawa lafiyarsa cikakkiyar kulawa.
Na uku A duk wata dalibin digiri zena daukar albashin Lera ta Turkiyya kimanin 700, Dalibin masta kuma 950, na Doktora kuma 1400.
Na hudu Samar da gida ga daliban masta ko kuma a baka kudin hayan gida.
Na biyar Zaka koyi yaren Turkiyya na tsawon shekara guda.
Na shida za'a saya maka tikiti na zuwa gida hutu dana dawowa a karshen shekara.
Na bakwai zaka samu duk wani abu da dalibin Turkiyya jami'ar take bashi, irinsu katin jigilar kaya, katin ragin kaya da katin shiga gidajen tarihi.
Bayan wadannan fa'idoji da aka ambata daliban da suke digiri na farko zasu iya shiga makarantar koyon turanci kyauta na tsawon shekara idan kwas dinsu yana bukata
TAKARDUN DA ZAKA NEMI SCHOLARSHIP DASU
Duk masu neman izinin Scholarship na Turkiyya dole ne su gabatar da takaddun kamar haka.
1. INGATACCEN KATIN FASFO
2. HOTON DA YA DACE WANDA ZE FIDDA DUK KAMANNINKA
3. SAKAMAKON JARRABAWAR KASA DA KASA GA DALIBAN DA BASUDA TAKARDAR GAMA KARATU
4. TAKARDA SHAIDAR KAMMALA KARATU.
5. BAYANIN SAKAMAKO( RESULT)
6. Sakamakon jarrabawar ƙasa da ƙasa (GRE, GMAT, DELF, YDS, YÖS ... da sauransu. Idan ɗaliban jami'a da shirye-shirye suka buƙata)
Tsarin bincike da misali na rubutaccen aikinku (don masu neman PhD kawai).
Wasikun SAUTI
Ba a buƙatar lasisi da takaddun shaida na duniya don yawancin manyan. Dalibai za su iya neman tallafin karatun Turkiyya ba tare da TOEFL ko takardar shaidar IELTS ba.
Kuna iya haɗa duk wasu takardu waɗanda zasu iya taimaka muku don haɓaka damar ku na karɓar ku a cikin tallafin karatu na Turkiyya, kamar irinsu takardun karbar horo da makamantansu.
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Ankara, Turkey
Website: www.cankaya.edu.tr
Email : info@eua.be
Lambar waya : +32 (0) 2 230 55 44




