KARATU A MALAYSIA

 


KARATU A KASAR MALAYSIA

Karatu a malaysia Yana daya cikin manyan karatuttukan da mutum idan ya kammalashi kai tsaye bashi da wata matsala a kasarsa wajen tinanin karfin certificate ko kuma wani abu saboda malaysia tana daya daga kasashen da aka yadda da certificate dinsu a duk duniya saboda yanda jamioin su suke da inganchi sannan kuma ga kulawa matuka wajen ganin sun tafi da zamani bugu da kari a wadanda zasu karanta medicine ko kuma abin daya shafi engeneering zaka samu practical dinsu ana yine da sabbin kayan technology na zamani maana zaaka koyi aiki neh ta hanya me sauki .

MUHIMMANCIN KARATU A MALAYSIA

Kana Da zabuka

Maana jamioinsu suna da yawa sosai kuma kowacce tana da inganchi donhaka kana da damar da zaka zabi kalar jamia da course din daya maka cikin sauki zaka samu zabubbuka da yawa da zasu burgeka.

Kyawun certificate

kamar yadda muka fada certificate dinsu yana daya daga cikin manyan certificate a duniya wanda ko ina kaje zaa karbeka kuma zakayi aiki

Nau-antawa

Dake malaysia kasa ce da ake zuwa karatu daga ko-ina a duniya hakan yasa ake samun nauinkan aladu da kasashe da yaruka daban-daban hakan zesa kaji ba kaik kadai bane bako

MUSHKILOLIN KARATU A MALAYSIA

Tsadar Rayuwa
Dalibi baya aiki

RAYUWA A MALAYSIA

Rayuwa a malaysia tana da matukar tsada idan ka hadata da irin rayuwar kasashenmu amma kuma idan ka hadata da sauran kasashen da irinta ne kuma ake zuwa karatu za kaga cewa garin yana da matukar sauki wajen rayuwa

Duba da wannan zamu iya cewa mafi karancin rayuwa a malaysia shine doller 200 tsaka-tsakiyar ta kuma itace doller 500 wanda kuma mutum ze hole daga doller 1000 abin da yayi sama wannan a duk wata kenan iya kudin haya da kuma abinchi da dan sauran abin da ba zaa rasabah .

kuma game da aiki dalibi a malaysia be cika samun damar yin aiki bah gaba daya kamar sauran kasashen da suka ci gaba irinta a wasu kasashen  za kaga duk dalibin da baya samun cikakken abin daze isheshi daga gida yakan dan samu wani aiki yana yi don ya temakawa kansa amma malaysia basu cika bawa dalibai wannan dama  bah.

JERIN JAMIOIN KASAR MALAYSIA





Post a Comment