International university of management and administration
Ƙasa: Benin Republic
Nau'i: Private
Courses : 20
Kirkira : 2010
Jerin kasa : 10
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : 26588
Yaren karatu : English
International university of management and administration, Benin Republic (IUMA)/ Institut Universitaire des Métiers d'Avenir
An ƙirƙireta a shekarar 2010 a ƙasar Benin.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumomin ilimi na Benin da Nigeria suka aminta da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Benin, Nigeria da sauransu.
COURSES
Pharmacy
4 years
$1000 to $2000 (Shekara)
Accounting
3 years
$$1000 to $1500 (Shekara)
Business administration
3 years
$1000 to $1500 (Shekara)
Hotel and tourism management
3 years
$800 to $1000 (Shekara)
Architecture
3 years
$1000 to $1500 (Shekara)
Human biology, nutrition and nursing
3 years
$1000 to $1500 (Shekara)
Hospital management
3 years
$1000 to $1500 (Shekara)
Computer engineering
3 years
$1000 to $1500 (Shekara)
Computer science
3 years
$1000 to $1500 (Shekara)
Management information system
3 years
$1000 to $1500 (Shekara)
Economics
3 years
$1000 to $1500 (Shekara)
Banking and finance
3 years
$1000 to $1500 (Shekara)
Marketing
3 years
$1000 to $1500 (Shekara)
Political science
3 years
$1000 to $1500 (Shekara)
Law
3 years
$1000 to $2000 (Shekara)
International relations and European studies
3 years
$800 to $1000 (Shekara)
Finance management
3 years
$1000 to $1500 (Shekara)
Mass communication
3 years
$1000 to $1500 (Shekara)
French language and linguistics
3 years
$500 to $1000 (Shekara)
Psychology
3 years
$1000 to $1500 (Shekara)
SHARUƊAN SAMUN ADMISSION
WAEC ko NECO (GOOD)
Admission da Transcript ga masu neman transfer
Stamp na Ministry of Education da Ministry of foreign affairs na Nigeria a jikin Certificate.
CAMPUS
CAMPUS din Jami'ar yana da kyau. Jami'ar tana da hostel. Amma ɗalibi zai iya kama hayar gida a waje wanda baifi $50 zuwa $100 a wata.
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Cotonou, Benin Republic
Website: iuma-danale.net
iuma-university.com
Phone number: +22999022349