FEDERAL UNIVERSITY DUTSINMA
Suna: Federal university Dutsinma
Kasa: Nigeria
Jaha: Katsina
Gari: Dutsinma
Nau'I: Makarantar gwamnatin tarayya
Yaran koyarwa: Turanci
Faculties: 10
Courses: 41
country rank 71
world rank 9972
TAKAITACCEN TARIHI
Jami'ar Tarayya ta Dutsinma, mallakar gwamnatin
tarayya. Kwalejin Ilimi ta Tarayya ta Katsina (wacce ke da
alaƙa da Jami'ar Bayero ta Kano).
Jami’ar Tarayya dake a karamar hukumar Dutsinma warda
ake kira da Federal University Dutsinma tana cikin karamar
hukumar Dutsin-ma ta jihar Katsina , wacce ke a yankin
Arewa maso Yammacin Najeriya , da iyaka da Jamhuriyar
Nijar , da Kaduna da Kano da kuma jihohin Jigawa .
Jami'ar an kafatane lokacin Good luck Jonathan yana shuga
ban kasar Najeriya aka budeta a watan Fabrairun 2011,
lokacin da Ibrahim Shehu Shema yana gwanma jihar katsina,
Inda Shugaban kasar lokacin da Gwanma suka budeta.
Faculties and Schools
1. Faculty of Agriculture.
2. Faculty of Arts.
3. Faculty of Education.
4. Faculty of Engineering and Technology.
5. Faculty of Management Sciences.
6. Faculty of Science.
7. Faculty of Social Sciences.
8. School of General and Preliminary Studies.
9. School of Postgraduate Studies.
10. Continuing Education Centre.
Courses:
01. ACCOUNTANCY/ACCOUNTING
02. AGRICULTURE
03. ANIMAL AND ENVIRONMENTAL BIOLOGY
04. ARABIC STUDIES
05. BIOCHEMISTRY
06. BIOLOGY
07. BUSINESS EDUCATION
08. BUSINESS MANAGEMENT
09. CHEMISTRY
10. COMPUTER, INFORMATION AND
COMMUNICATION SCIENCE
11. EARLY CHILDHOOD EDUCATION
12. ECONOMICS
13. EDUCATION AND BIOLOGY
14. EDUCATION AND CHEMISTRY:
15. EDUCATION AND ENGLISH LANGUAGE
16. EDUCATION AND MATHEMATICS
17. EDUCATION AND PHYSICS
18. EDUCATIONAL ADMINISTRATION
19. ENGLISH LANGUAGE
20. FISHERIES AND AQUACULTURE:
21. FOOD SCIENCE
22. FORESTRY
23. GEOGRAPHY
24. GUIDANCE AND COUNSELLING
25. HAUSA
26. HISTORY
27. HUMAN KINETICS AND HEALTH EDUCATION
28. INDUSTRIAL CHEMISTRY
29. ISLAMIC STUDIES
30. LIBRARY AND INFORMATION SCIENCE
31. LIBRARY AND INFORMATION SCIENCE
32. MATHEMATICS
33. MICROBIOLOGY
34. PHYSICS
35. PHYSICS ELECTRONICS
36. PLANT SCIENCE AND BIOTECHNOLOGY
37. POLITICAL SCIENCE
38. PRIMARY EDUCATION STUDIES
39. SOCIOLOGY
40. SPECIAL EDUCATION
41. TEACHER EDUCATION SCIENCE
Federal university Dutsinma ta na bawa dalibai dukkan nin abubawan dake DA bukata domin ingantacciyar rayuwa Kama daga makwanci , ruwa, dasauransu sannan tana DA motoci do min do min sufur indalibai. San an ga bada igantaccen ilmi.
DOMIN TUNTUBARSU
Address Dutsinma Road
Dutsin-Ma
Katsina
Nigeria
Tel +234
Fax +23
Www.fudutsinma.edu.ng
