Trakya University



 Trakya University

Suna :  Trakya University

Dalibai : 47,000

Kasa :    Turkey

Nau-i :      Ta gwamnati

Courses :      15

Kirkira :      1982

Jerin kasa :   null

Scholarship :  Akwai

Jerin Duniya : null

Yaren karatu : English

Guri  : Edrine, Turkey

matsayinta a kasa : 32

matsayinta a duniya : 2405

TAKAITACCEN TARIHI

A cikin Jamhuriya, an kafa Jami'ar Trakya a ranar 20 ga Yuli, 1982. Akwai cibiyoyi guda uku (Kimiyyar Zamani, Kimiyyar Halitta, Kimiyyar Lafiya), da ƙwararrun Tsangayoyi huɗu (Faculty of Medicine, Injiniya-Gine-gine, Kimiyya da Wasiku, Tekirdağ Aikin Gona), biyu  koleji (Ilimin Edirne, Ilimin akanakkale), manyan makarantun sakandare na sana'a (Edirne, Çanakkale, Kırklareli, Tekirdağ)

Trakya Üniversitesi tana ba da kwasa-kwasan da shirye-shiryen da ke haifar da sanannen digiri na ilimi a hukumance kamar su digiri na farko a yankuna da yawa na karatu.  Duba matakan uniRank da matakan karatun matrix na ƙasa don ƙarin bayani.  Wannan tsohuwar makarantar babbar makarantar Baturke ta 38 tana da manufofin zaɓaɓɓe bisa ga gwajin shiga.  Trakya Üniversitesi kuma yana ba da ɗimbin ilimi da wuraren karatu da sabis na ɗalibai gami da ɗakin karatu, wuraren wasanni, gami da ayyukan gudanarwa.

Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan da Najeriya suka amince da ita.

Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Egypt, Najeriya, Saudiyya, Qatar,  Somalia da sauran sassan kasashen duniya

COURSES DA KUDIN MAKARANTA

Trakya University divisions and departments

1- Applied Sciences

2- Arts and Science

  Subjects:
Turkish
Physics
Natural Sciences
Mathematics
Literature
History
Chemistry
Biology
Arts and Humanities
Art History

3- Economics and Public Administration
  Subjects:
Public Administration
International Relations
Finance
Economics
Econometrics
Business Administration

4- Education
  Subjects:
Education

5- Engineering and Architecture
  Subjects:
Mechanical Engineering
Engineering
Computer Science
Architecture
6- Foreign Languages
  Subjects:
 
Modern Languages
7- Health Sciences
  Subjects:
Toxicology
Surgery
Sports
Rehabilitation and Therapy
Public Health
Physiology
Physical Education
Pharmacology
Nursing
Microbiology
Health Sciences
Health Sciences
Health Sciences
Biophysics
Biomedicine
Anatomy

8- Health Services - Vocational Education
  Subjects:
Rehabilitation and Therapy
Radiology
Laboratory Techniques
Health Sciences
Anaesthesiology

9- Medicine
  Subjects:
Surgery
Medicine

10- Music
  Subjects:
Music

11- Natural Sciences
  Subjects:
Natural Sciences

12- Physical Education and Sports
  Subjects:
Sports
Physical Education

13- Social Sciences
  Subjects:
Turkish
Social Sciences
Secondary Education
Public Administration
Primary Education
Music
Modern Languages
Literature
International Relations
Industrial and Production Economics
History
Fine Arts
Finance
Educational Sciences
Economics
Business Administration
Art History

14- Technical Education
  Subjects:
Technology
Construction Engineering

15- Vocational Education
  Subjects:

Technology
Social Sciences

Economics

Business Administration





(SHARRUDAN KARATU A KASAR TURKIYYA)

Daliban da ke son samun tallafin karatu na gwamnatin Turkiyya, turkiye burslari, dole ne su cika sharuɗan da ƙungiyar malanta ta tsara. 
Sharuddan sune kamar haka

Mafi qarancin abinda ake bukata awajan masu digiri na farko su sami makin Bakaloris da ya kai 70%

75% don masu neman digiri na biyu da na uku

mafi karancin abinda ake nema a wajan masu neman courses na harkar lafiya su likitan hakori ya zama 90%

Masu  neman Digiri na farko dole ya kasance kada shekarunsu ya gaza  21. masu neman Masta kuma kada shekarunsu ya gaza 30.
masu neman Doktora kuma kada ya gaza 35

suna bawa kowa ya nemi scholarship dama amma banda dam kasar ta Turkiyya ko wanda keda shedar zama dan Turkiyya.

(FA'IDOJIN KARATU A KASAR TURKIYYA)

Ga duk dalibin da ya samu gurbin karatu a wannan kasar ta Turkiyya yana iya samu wasu fa'idoji da dama kamar haka :

Na farko baze biya kudin makaranta ba har ya kammala.

Na biyu  Za'a bawa lafiyarsa cikakkiyar kulawa.

Na uku A duk wata dalibin digiri zena daukar albashin Lera ta Turkiyya kimanin 700, Dalibin masta kuma 950, na Doktora kuma 1400.

Na hudu  Samar da gida ga daliban masta ko kuma a baka kudin hayan gida.

Na biyar Zaka koyi yaren Turkiyya na tsawon shekara guda.

Na shida za'a saya maka tikiti na zuwa gida hutu dana dawowa a karshen shekara.

Na bakwai zaka samu duk wani abu da dalibin Turkiyya jami'ar take bashi, irinsu katin jigilar kaya, katin ragin kaya da katin shiga gidajen tarihi.

Bayan wadannan fa'idoji da aka ambata daliban da suke digiri na farko zasu iya shiga makarantar koyon turanci kyauta na tsawon shekara idan kwas dinsu yana bukata

(TAKARDUN DA ZAKA NEMI SCHOLARSHIP DASU)

Duk masu neman izinin Scholarship  na Turkiyya dole ne su gabatar da takaddun kamar haka.

1. INGATACCEN KATIN FASFO

2. HOTON DA YA DACE WANDA ZE FIDDA DUK KAMANNINKA

3. SAKAMAKON JARRABAWAR KASA DA KASA GA DALIBAN DA BASUDA TAKARDAR GAMA KARATU

4. TAKARDA SHAIDAR KAMMALA KARATU.

5.  BAYANIN SAKAMAKO( RESULT)

6.  Sakamakon jarrabawar ƙasa da ƙasa (GRE, GMAT, DELF, YDS, YÖS ... da sauransu. Idan ɗaliban jami'a da shirye-shirye suka buƙata)

Tsarin bincike da misali na rubutaccen aikinku (don masu neman PhD kawai).

Wasikun SAUTI

Ba a buƙatar lasisi da takaddun shaida na duniya don yawancin manyan.  Dalibai za su iya neman tallafin karatun Turkiyya ba tare da TOEFL ko takardar shaidar IELTS ba.

Kuna iya haɗa duk wasu takardu waɗanda zasu iya taimaka muku don haɓaka damar ku na karɓar ku a cikin tallafin karatu na Turkiyya, kamar irinsu takardun karbar horo da makamantansu.


DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE

Wuri: Edrine, Turkey

Website: www.trakya.edu.tr

Email: genelsekreterlik@trakya.edu.tr

Post a Comment

Previous Post Next Post