Kaduna State University



 KADUNA STATE UNIVERSITY

Suna:Kaduna state university

Kasa:Nigeria

Jaha:Kaduna

Gari:Kaduna

Nau'i:Jamiar gwamnatin jaha

Faculties:8

Departments:

Courses:42

country rank 59

world rank 9634

Takaitaccen tarihin makaranta (KASU)

Jami'ar Jihar Kaduna ( Kasu ). Babban makaranta ce ta gaba

da sakandare dake Jihar Kaduna , Nijeriya . An samarda

makarantar ne a shekara ta 2004. Tana da fannonin Ilimi takwas da shashen karatuttuka 42. Tana da rassa biyu a kananan

hukumomi biyu dake jihar: Kafanchan da Kaduna . Taken

jami'ar shine "Ilimi dan cigaba da hadin kai" . Dokar data samar

da jami'ar itace wata doka da jihar Kaduna tagabatar a

watan Mayu shekara ta 2004 a karkashin gwamnatin Alh.

Ahmed Mohammed Makarfi , Wadda ta bukaci bunkasa ilimi

a fadin jihar. Sai aka yarda da samar da rassa biyu: daya a

birnin Kaduna daya kuma a Kafancan, reshen dake Kaduna

shiya soma aiki yana Samar da shaidar digiri. Sai Dakta.

Ahmed Mohammed Makarfi tsohon gwamnan waccan

lokaci yanada Farfesa Idris Abdulkadir yazama babba

shugaban jami'ar na farko, sai Farfesa Abubakar Sani

Sambo yzama mataimakin shugaban jami'ar.



Faculities:

1.Faculty of Art

2.Faculty of sciences

3.College of medicine

4.Faculty of pharmachuetical sciences

5.Faculty of social sciences

6.Faculty of management sciences

7.Faculty of environmental sciences

8.Faculty of agriculture


1.Accountancy / Finance / Accounting

2. Accounting

3. Agriculture

4. Arabic Studies

5. Architecture

6. Biochemistry

7. Biological Science(S)

8. Biology

9. Business Administration

10. Chemistry

11. Chinese Studies

12. Christian Religious Knowledge / Studies

13. Christian Religious Studies

14. Computer Science

15. Crop Production And Soil Science

16. Drama / Dramatic / Performing Art

17. Economics

18. English Studies

19. Environmental Management

20. Estate Management

21. French

22. Geography

23. Geology

24. Geophysics

25. Hausa

26. History

27. Industrial Chemistry

28. Industrial Relations And Personnel

Management

29. International Studies And Diplomacy

30. Islamic Studies

31. Library And Information Science

32. Linguistics

33. Mass Communication

34. Mathematics

35. Medicine And Surgery

36. Microbiology

37. Pharmacy

38. Physics

39. Political Science

40. Quantity Surveying

41. Sociology

42. Statistics



Duk a campus biyun na kafachan da na kaduna makarantar tana da hostel din dalibai da kuma motocin makaranta domin escation da sauran uzururruka. Sai dai rayuwar Kaduna ba Lamar rayuwar kano da jigawa ba domin akwai yan tsaurirra kadan Lamar ta fanni Wanda ba campus sukeba tsadar gidan haya da kuma sauransu.



DOMIN TUNTUBARSU


Address Private Mailbox 2339

Kaduna

Kaduna

Nigeria

Tel +234

Fax +234

Www.kasu.edu.ng

Post a Comment

Previous Post Next Post