Nile University
Kasa : Sudan
Nau-i : private
Courses : 10
Kirkira : 2008
Jerin kasa : 35
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : 22360
Yaren karatu : English
Takaitaccen Tarihi
جامعة النيل / Nile University
An ƙirƙireta a shekarar 2008 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci, ɓangaren technology da sauransu.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan ta aminta da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Sudan da sauransu.
COURSES
Medicine
6 years
$7,300(SHEKARA)
Dentistry
5 years
$6,000(SHEKARA)
Pharmacy
5 years
$5,000(SHEKARA)
Medical Laboratory science
4 years
$ 5,000(SHEKARA)
Nursing
4 years
$3,200(SHEKARA)
Health information system
4 years
$2,500(SHEKARA)
Management information system
4 years
$2,000(SHEKARA)
Software engineering
4 years
$2,000(SHEKARA)
Information technology
4 years
$2,000(SHEKARA)
Business Management and Accounting
4 years
$2,500 (SHEKARA)
SHARUƊAN SAMUN ADMISSION
- WAEC ko NECO (VERY GOOD)
- Stamp na Ministry of Education da Ministry of Foreign Affairs na Nigeria a jikin CERTIFICATE
CAMPUS
Jami'ar tana da ɗakunan karatu da Laboratories masu kyau. Jami'ar bata hostel. Ɗalibi zai iya kama hayar gida tare da abokanshi wanda bai wuce $50 ba har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna.
HOTUNAN CIKIN MAKARANTA
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Khartoum, Sudan.
Website: https://nileuniversity-edu.com
Email: info@nileuniversity-edu.com
Phone number: +249 15 566 1000

