Nahda College
Ƙasa: Sudan
Nau'i: Private
Courses : 6
Kirkira : 2014
Jerin kasa : 50
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : 27776
Yaren karatu : English
Nahda College / كلية النهضة
An ƙirƙireta shekarar 2014 a ƙasar Sudan.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan da Najeriya suka aminta da ita.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasar Sudan, Nigeria, Egypt da sauransu.
COURSES
Medicine.
5 Years
Dentistry.
5 Years
Pharmacy
5 Years
Nursing
4 Years
Information technology
4 Years
Administrative sciences
4 Years
SHARUƊAN SAMUN ADMISSION
WAEC ko NECO (VERY GOOD)
Stamp na Ministry of education da na Ministry of foreign affairs na Nigeria a jikin CERTIFICATE
CAMPUS
Tsarin Jami'ar yana da kyau. Jami'ar tana da hostel na ɗalibai mata zalla. Ɗalibi zai iya kama hayar gida tare da abokanshi wanda bai wuce $50 har zuwa $200 idan shi kadai yake so ya zauna.
DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE
Wuri: Khartoum, Sudan
Website: nahda.edu.sd
Email: info@ nahda.edu.sd
