Umaru Musa Yar'Adua University

 


UMARU MUSA YAR'ADU'A UNIVERSITY KATSINA

Suna: Umaru Musa Yar'adua University Katsina

Kasa: Nigeria

Jaha: Katsiana

Gari: Katsina

Harshen koyarwa: Turanci

Nau'i: Marantar gwamnatin Jaha

Faculties: 5

Departments:

Courses: 35

country rank 51

world rank 9251


Jami'ar Umaru Musa Yar'adua


Jami’ar Umaru Musa Yar'aduwa,dake cikin firnin Katsina

wacce akafi sani da suna Jami’ar Jihar Katsina , a karkashin

Dokar Jihar Katsina mai lamba 7 na Satumbar, 2006.

Prof. Sanusi Mamman ne shugaban a jami'ar wato, (Vice

Chancellor). kuma ya gaje shugabancin ne daga hannun

tsohon shugaban Prof. Idris Isah Funtua.



Takaitaccen Tarihi


An kirkiro Jami’ar a sheakara ta 2006 a

Jihar Katsina don zama tushen ci gaban tattalin arziki,

fasaha da siyasa na Jahar ta hanyar samar da ƙwararrun

masaniyar ɗan adam ta hanyar salon koyarwa na fuska da

fuska da na nesa. Burin gwamnati ne da al'ummar jihar

Katsina su kafa jami'ar da zata shiga jerin kwararrun

Jami'oin duniya ta hanyar sadarwa na zamani wato(ICT).

Jami'ar ta fara shirye-shiryen karatun ne a cikin watan

Janairun, shekarar 2007 a wani rukunin lokaci na wucin gadi

wanda ke Hassan Usman Katsina Polytechnic, Katsina. [3]

Majalisar Dokokin Jihar Katsina ta yanke shawarar canzawa

makarantar suna daga "Jami'ar Jahar Katsina" watau

(Katsina State University) zuwa "Jami'ar Umaru Musa

Yar'aduwa, Katsina" (Umaru Musa Yar'aduwa University,

Katsina) a ranar 08 ga watan Aprelu, shekarar 2009. [1] Anyi

hakan ne don nuna yabo na musamman ga tsohon gwamna

kuma shugaban kasa na lokacin, Umaru Musa Yar'aduwa -

Matawallen Katsina. [1] Bayan kwana daya da canjin sunan

makarantar, shugaban kasan Nijeriya na lokacin, Marigayi

Umaru Musa yarduwa ya bada fili mai girman hekta 1029.33

akan hanyar Dutsin-ma, don gina jami'ar a wurin na dun-

dun-dun. Anyi taron bude makarantar a ranar 09 ga watan

Aprelu, shekarar 2009.



Tsarin Karatu


An tsara makarantan don bada Ilimin digiri tun daga digiri

na farko (Undergraduate degree), digiri na biyu (Masters

degree) da digiri na uku "Daktanci" (Doctoring degree) har

zuwa digiri ta qoli "Farfesanci" (Professorship). Akwai

fannuka daban daban wanda suka hada da; Fannin Kimiyya,

fannin fasaha da Fannin Karatun Alqalanci, da kuma Fannin

Karatun Koyarwa



Fannin Kimiyya


Wannan fanni ne da ya kunshi sassa na karatun binciken

abubuwa masu rai da marasa rai dake cikin duniya da wajen

duniya. Ana kiran wannan fanni "Science", kuma wannan

fanni a wannan jami'a yana da sassa kaman haka; sashen

lissafi (Mathematics and Computer Science), Biology,

Chemistry, Physics da kuma sashen karatun Geography.

Ana kiran sakamakon wannan fanni " Bsc" wato (Bachelors

of science) kuma anfi sannin wannan Fanni a turance da

"Faculty of Natural and Applied Sciences".



Fannin Fasaha


Wannan fanni ya kunshi kwasa-kwasai da suka jibanci

fasahan rayuwa da kuma ilimin zamantawar dan-adam.

Wannan kwasa-kwasai sun hada da; Karatun Tarihi

(History), Yaruka (Languages) kamansu Turanci, Larabci,

Faransanci da sauransu. Har wa yau akwai sashen karatun

addinai,daban Dayan kamar Musulunci da kuma Kiristanci

wato "Islamic Studies" da kuma"Christian religious Studies".

Ana kiran sakamakon wannan fanni da " B.A" (Bachelors of

Art).



Fannin Alqalanci


Wannan fanni anfi saninshi a turance da " Faculty of Law"

wanda ya jibanci karatun alqalanci ko lauyanci. A karkashin

wannan fannin akwai sassa kaman, sa

shen Alqalanci na Shari'ar Musulunci (Islamic Shari'a Law)



Fannin Karatun Koyarwa


Wato "Faculty of Education" a turance. Wannan fannin ya

jibanci koyar da ilimin malumta ko koyarwa. Wannan fanni

ya shafi horar da malamai a fannin kimiya da fasaha da

kuma Alqalanci baki daya.



Programmes & Courses


Faculty of Education


Department of Education

Department of Library and Information

Faculty of Humanities

Department of Arabic

Department of English and French

Department of History

Department of Islamic Studies

Department of Nigerian Languages



Faculty of Law

Department of Islamic Law

Department of Public and Private



Faculty of Natural and Applied Sciences


Department of Biochemistry

Department of Biology

Department of Chemistry

Department of Geography

Department of Mathematics and

Computer Science

Department of Microbiology

Department of Physics



Faculty of Social and Management Sciences


Department of Accounting

Department of Business Administration

Department of Political Science

Department of Public Administration

Department of Sociology



Schools


Postgraduate School

School of Pre-degree and Remedial

Studies



Academic Programmes

Undergraduate



Faculty of Education


B. Sc. (Ed) Biology

B. Sc. (Ed) Physics

B. Sc. (Ed) Chemistry

B. Sc. (Ed) Mathematics

B. Sc. (Ed) Geography

B. Sc. (Ed) Economics

B. A. (Ed) English

B. A. (Ed) History

B. A. (Ed) Hausa

B. A. (Ed) Arabic

B. A. (Ed) Islamic Studies

Bachelor of Library and Information

Science(BLIS)



Faculty of Humanities


B. A. Arabic

B. A. English

B. A. French

B. A. History

B. A. Islamic Studies

B. A. Hausa



Faculty of Law


LLB (Islamic Law)

LLB (Public and Private)



Faculty of Natural and Applied Sciences


B. Sc. Biochemistry

B. Sc. Biology

B. Sc. Chemistry

B. Sc. Computer Science

B. Sc. Geography

B. Sc. Industrial Chemistry

B. Sc. Mathematics

B. Sc. Microbiology

B. Sc. Physics



Faculty of Social and Management Sciences


B.Sc. Accounting

B.Sc. Business Administration

B.Sc. Economics

B.Sc. Political Science

B.Sc. Public Administration

B.Sc. Sociology



Postgraduate:


Faculty of Education

Postgraduate Diploma in Education

(PGDE)

M.Ed. Curriculum and Instruction

M.Ed. Educational Psychology

M.Ed. Educational Management

M.Sc. (Ed) Physics

M.Sc. (Ed) Mathematics

M.Sc. (Ed) Geography

M.Sc. (Ed) Chemistry

M.Sc. (Ed) Biology



Faculty of Humanities


M.A Arabic

PhD Arabic

M.A Hausa

PhD Hausa

M.A History

PhD History

M.A Islamic Studies

PhD Islamic Studies

M.A English



FACULTY OF SOCIAL AND MANAGEMENT

SCIENCES


M.Sc. Economics

Ph.D Economics



Faculty of Natural and Applied Sciences


M.Sc. Chemistry

PhD Chemistry

Postgraduate Diploma in Resource

Development (PGDRD)

Masters in Resource Development (MRD)

M.Sc. Geography

PhD Geography

M.Sc. Mathematics

PhD Mathematics

M.Sc. Computer Science

PhD Computer Science

M.Sc. Biology

M.Sc. Physics

M.Sc. Microbiology



Wanann makarantar ta na cikin bien in katsina ta na bada ingantaccen ilmi ga Ku ma wajan kwana Mai kyau do min dalibai ruwa kwa a wadace San an ga motocin makaranta do min escation dukkanin a bun da dalibai kW bukata do min ilminsu ta na Samar DA shi.

DOMIN TUNTUBARSU

Address Dutsinma Road

Katsina

Katsina

Nigeria

Tel +234

Fax +234

Www.umyu.edu.ng

Post a Comment

Previous Post Next Post