Bursa Uludağ University

 

Bursa Uludağ University

Suna :    Bursa Uludağ University

Kasa :    Turkey

Nau-i :     ta gwamnati

Courses :    54

Kirkira     :  1975

Jerin kasa :   null

Scholarship :  Babu

Jerin Duniya : 1436

Yaren karatu : English

TAKAITACCEN TARIHI

Jami'ar Uludag, wacce aka kafa a cikin 1975 a ƙarƙashin sunan Jami'ar Bursa kuma ta ɗauki sunan ta na yanzu a 1982, tana ci gaba da ci gaba da ayyukanta na ilimi tun daga Tsangayoyi 13, makarantu 2, makarantun koyon sana'oi 15, makarantar sakandare 1, cibiyoyi 4, 21 da aka yi amfani da bincike  cibiyoyi da sassa 5 a karkashin gyara.

YANAYIN MASUKI

Masauki

Muna ba da masauki da ɗakin kwana '' Rabia Riza Biçen '' wanda yake a harabar kuma a nesa da kowace baiwa a babban harabar.   sannan  kuma an raba ɗakunan girke girke 4. Kuma kuna iya  kawo gadonku / matashin kai da kayan kicin.

Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Egypt, Najeriya, Saudiyya, Qatar,  Somalia da dukkan sassan duniya.

COURSES DIN MAKARANTAR

Faculty of Medicine

Faculty of Economics and Administrative Sciences

Faculty of Engineering

Faculty of Veterinary Medicine

Faculty of Agriculture

Faculty of Education

Faculty of Theology

Faculty of Arts and Sciences

Faculty of Law

Faculty of Fine Arts

Inegöl Faculty of Business Administration

Faculty of Architecture

Faculty of Sports Sciences



(SHARRUDAN KARATU A KASAR TURKIYYA)

Daliban da ke son samun tallafin karatu na gwamnatin Turkiyya, turkiye burslari, dole ne su cika sharuɗan da ƙungiyar malanta ta tsara. 
Sharuddan sune kamar haka

Mafi qarancin abinda ake bukata awajan masu digiri na farko su sami makin Bakaloris da ya kai 70%

75% don masu neman digiri na biyu da na uku

mafi karancin abinda ake nema a wajan masu neman courses na harkar lafiya su likitan hakori ya zama 90%

Masu  neman Digiri na farko dole ya kasance kada shekarunsu ya gaza  21. masu neman Masta kuma kada shekarunsu ya gaza 30.
masu neman Doktora kuma kada ya gaza 35

suna bawa kowa ya nemi scholarship dama amma banda dam kasar ta Turkiyya ko wanda keda shedar zama dan Turkiyya.

(FA'IDOJIN KARATU A KASAR TURKIYYA)

Ga duk dalibin da ya samu gurbin karatu a wannan kasar ta Turkiyya yana iya samu wasu fa'idoji da dama kamar haka :

Na farko baze biya kudin makaranta ba har ya kammala.

Na biyu  Za'a bawa lafiyarsa cikakkiyar kulawa.

Na uku A duk wata dalibin digiri zena daukar albashin Lera ta Turkiyya kimanin 700, Dalibin masta kuma 950, na Doktora kuma 1400.

Na hudu  Samar da gida ga daliban masta ko kuma a baka kudin hayan gida.

Na biyar Zaka koyi yaren Turkiyya na tsawon shekara guda.

Na shida za'a saya maka tikiti na zuwa gida hutu dana dawowa a karshen shekara.

Na bakwai zaka samu duk wani abu da dalibin Turkiyya jami'ar take bashi, irinsu katin jigilar kaya, katin ragin kaya da katin shiga gidajen tarihi.

Bayan wadannan fa'idoji da aka ambata daliban da suke digiri na farko zasu iya shiga makarantar koyon turanci kyauta na tsawon shekara idan kwas dinsu yana bukata

(TAKARDUN DA ZAKA NEMI SCHOLARSHIP DASU)

Duk masu neman izinin Scholarship  na Turkiyya dole ne su gabatar da takaddun kamar haka.

1. INGATACCEN KATIN FASFO

2. HOTON DA YA DACE WANDA ZE FIDDA DUK KAMANNINKA

3. SAKAMAKON JARRABAWAR KASA DA KASA GA DALIBAN DA BASUDA TAKARDAR GAMA KARATU

4. TAKARDA SHAIDAR KAMMALA KARATU.

5.  BAYANIN SAKAMAKO( RESULT)

6.  Sakamakon jarrabawar ƙasa da ƙasa (GRE, GMAT, DELF, YDS, YÖS ... da sauransu. Idan ɗaliban jami'a da shirye-shirye suka buƙata)

Tsarin bincike da misali na rubutaccen aikinku (don masu neman PhD kawai).

Wasikun SAUTI

Ba a buƙatar lasisi da takaddun shaida na duniya don yawancin manyan.  Dalibai za su iya neman tallafin karatun Turkiyya ba tare da TOEFL ko takardar shaidar IELTS ba.

Kuna iya haɗa duk wasu takardu waɗanda zasu iya taimaka muku don haɓaka damar ku na karɓar ku a cikin tallafin karatu na Turkiyya, kamar irinsu takardun karbar horo da makamantansu.


DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE

Wuri: Bursa, Turkey

Website: http://www.uludag.edu.tr

Email: intoffice@uludag.edu.tr

Lambar waya : +90 224 294 00 72

Post a Comment

Previous Post Next Post