Burdur Mehmet Akif Ersoy University




 Burdur Mehmet Akif Ersoy University

Suna : Burdur Mehmet Akif Ersoy University

Kasa :  Turkjey

Nau-i :      Ta gwamnati

Courses :     22

Kirkira :      2006

Jerin kasa :   null

Scholarship :  Akwai

Jerin Duniya : null

Yaren karatu : English

Dalibai    : 28,974

Wuri   : Burdur,Turkey

matsayinta a kasa : 81

matsayinta a duniya : 4238

TAKAITACCEN TARIHI


An kafa Jami'ar Mehmet Akif Ersoy a ranar 17 ga Maris 2006. Jami'ar ta haɗe da waɗannan jami'un kamar haka, Jami'ar Suleyman Demirel: Makarantar Ilimin Burdur, Makarantar Kiwon Lafiya ta Burdur, Makarantar Koyon Aikin Burdur, Bucak Hikmet Tolunay Makarantar koyan sana'a, Makarantar Koyon Aikin Gölhisar, Bucak Emin Gülmez Makarantar Kimiyyar Kimiyya.  , da Makarantar Koyon Aiki ta AÄŸlasun.  Makarantar koyon aikin dabbobi ta Burdur ta haɗu da Jami'ar Akdeniz.  Dukkanin an canza su zuwa Jami'ar Mehmet Akif Ersoy.  Makarantar Haruffa, Cibiyoyin Kimiyyar Zamani, Kimiyya da Fasaha, Kimiyyar Kiwan lafiya an kafa ta ta wannan doka

Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Egypt, Najeriya, Saudiyya, Qatar,  Somalia da manyan kasashen duniya.

FACULTY DA COURSES

Journals
Agri and Aquaculture
Biochemistry
Bioinformatics & Systems Biology
Biomedical Sciences
Business & Management
Chemical Engineering
Chemistry
Clinical Sciences
Computer Science
Economics & Accounting
Engineering
Environmental Sciences
Food & Nutrition
General Science
Genetics & Molecular Biology
Geology & Earth Science
Immunology & Microbiology
Informatics
Materials Science
Mathematics
Medical Sciences
Nanotechnology
Neuroscience & Psychology
Nursing & Health Care
Pharmaceutical Sciences
Physics
Plant Sciences
Social & Political Sciences
Veterinary Sciences


SHARRUDAN KARATU A KASAR TURKIYYA

Daliban da ke son samun tallafin karatu na gwamnatin Turkiyya, turkiye burslari, dole ne su cika sharuɗan da ƙungiyar malanta ta tsara. 
Sharuddan sune kamar haka

Mafi qarancin abinda ake bukata awajan masu digiri na farko su sami makin Bakaloris da ya kai 70%

75% don masu neman digiri na biyu da na uku

mafi karancin abinda ake nema a wajan masu neman courses na harkar lafiya su likitan hakori ya zama 90%

Masu  neman Digiri na farko dole ya kasance kada shekarunsu ya gaza  21. masu neman Masta kuma kada shekarunsu ya gaza 30.
masu neman Doktora kuma kada ya gaza 35

suna bawa kowa ya nemi scholarship dama amma banda dam kasar ta Turkiyya ko wanda keda shedar zama dan Turkiyya.

FA'IDOJIN KARATU A KASAR TURKIYYA

Ga duk dalibin da ya samu gurbin karatu a wannan kasar ta Turkiyya yana iya samu wasu fa'idoji da dama kamar haka :

Na farko baze biya kudin makaranta ba har ya kammala.

Na biyu  Za'a bawa lafiyarsa cikakkiyar kulawa.

Na uku A duk wata dalibin digiri zena daukar albashin Lera ta Turkiyya kimanin 700, Dalibin masta kuma 950, na Doktora kuma 1400.

Na hudu  Samar da gida ga daliban masta ko kuma a baka kudin hayan gida.

Na biyar Zaka koyi yaren Turkiyya na tsawon shekara guda.

Na shida za'a saya maka tikiti na zuwa gida hutu dana dawowa a karshen shekara.

Na bakwai zaka samu duk wani abu da dalibin Turkiyya jami'ar take bashi, irinsu katin jigilar kaya, katin ragin kaya da katin shiga gidajen tarihi.

Bayan wadannan fa'idoji da aka ambata daliban da suke digiri na farko zasu iya shiga makarantar koyon turanci kyauta na tsawon shekara idan kwas dinsu yana bukata

TAKARDUN DA ZAKA NEMI SCHOLARSHIP DASU

Duk masu neman izinin Scholarship  na Turkiyya dole ne su gabatar da takaddun kamar haka.

1. INGATACCEN KATIN FASFO

2. HOTON DA YA DACE WANDA ZE FIDDA DUK KAMANNINKA

3. SAKAMAKON JARRABAWAR KASA DA KASA GA DALIBAN DA BASUDA TAKARDAR GAMA KARATU

4. TAKARDA SHAIDAR KAMMALA KARATU.

5.  BAYANIN SAKAMAKO( RESULT)

6.  Sakamakon jarrabawar ƙasa da ƙasa (GRE, GMAT, DELF, YDS, YÖS ... da sauransu. Idan ɗaliban jami'a da shirye-shirye suka buƙata)

Tsarin bincike da misali na rubutaccen aikinku (don masu neman PhD kawai).

Wasikun SAUTI

Ba a buƙatar lasisi da takaddun shaida na duniya don yawancin manyan.  Dalibai za su iya neman tallafin karatun Turkiyya ba tare da TOEFL ko takardar shaidar IELTS ba.

Kuna iya haɗa duk wasu takardu waɗanda zasu iya taimaka muku don haɓaka damar ku na karɓar ku a cikin tallafin karatu na Turkiyya, kamar irinsu takardun karbar horo da makamantansu.

DOMIN TUNTUBAR JAMI'AR KAI TSAYE

Wuri: Burdur, Turkey

Website:

Email: iso@mehmetakif.edu.tr

Lambar waya : +90 248 213 12 16

Post a Comment

Previous Post Next Post